AURE KO ZAMAN GIDA 13

…Course idan nadawo saiki tare Kullum
kina raina
amma nayiwa iyayena alqawarin saina
qare karatu
zanyi maganarki, A iran na hadu da
maryam
maryam tanunamin qauna ta gaskiya tun
kafin muyi
aure muke harka da ita kuma banta6a
ganinta da
alamar cewa tanada saurayiba nandanan
nayi
maganar aurenta ba musu aka amince
dan dad dinta
abokin dad dinane sosai, Ban ta6a son
maryam ba
saidai sha'awar ta da nakeyi saboda ta iya
duk wata
kissa da mace zatayi taja hankalin namiji
matuqar
yanada lafiya, Tanada abubuwan da
nakeso ajikin
mace wato nonuwa Kullum su suke rudani
ajikin
maryam sam ba ita nakesoba, Ta haifi
Mustafa Allah
ya dauramin son yaronnan har nake ganin
idan
bashi bazan iya rayuwa ba inason mustafa
sosai
lokackin nasami kaina kamar baniba, Sam
ban damu
dakeba sam ban damu da inji labarinkiba
kullum
daga maryam sai yaronta mustafa nima
ina
mamakin kaina sosai da yanda na cutar
dake bayan
aurenki na auri maryam amma maryam
bata
qaunarki mustafa yayi wani ciwo aka
kaishi asibiti
Dr yace damuwar mahaifiyarsa ce ta
shafeshi kuma
idan bamuyi hankaliba zan iya rasa
mustafa nan
dana hankalina ya tashi na rude ina
tambayarta
miyake damunta nan tace ita sai na
sakeke nagaya
mata bazan iyaba dataga ba nasara sai
tace in mata
alqawarin bazan kula dakeba matsawar
tana da
rayuwa Wannan ne na amince dashi dan
gudun
6acin ranta ya shafi mustafa nadaina
kulaki. Tun
daganan nadaina kulaki duk dan mustafa
yasamu
lafiya amma ina shan azabar rashinki
sosai sai
gashi wacce na cutar na wulaqanta itace
tazo ta
fitarda rayuwata daga hadari ta ceceni
zainab
kiyafeni pls wllhy nayi danasanin abinda
na aikata
muki Kullum damuwar hakan ke sakani
damuwa
inasonki sosai zainab amma na cutar dake
ya fashe
da kuka mai ban tausayi wllhy hauwa jabo
bansan
lokacinda na rungumeshi ba ta baya ina
rarrashinsaba lokacin na gama wayewa
duk wani
makirci na mata na iyashi duk a tv na
iyasu wani
channel (muharati zandagi) Rayuwar
aurecekawai
da zama da iyayen miji ake koyarwa, Duk
wani
rarrashin miji da tsokano mishi sha'awa
na iyasu a
lokacin, Na juyo dashi na lashe masa
hawayensa na
daura hannuna akansa cike da mur mushi
nace
masa duk abinda kamun na yafemaka
nima ka
yafemin tun daga ranar muka shirya da
abudl azeez,
Kinji tarihin rayuwata hauwa jabo,
Hmmmmmmmm..
Kinyi mantuwa zainab bamu qareba baki
gayamin
first night dinki ba, hahaha ke hauwa jabo
miye naki
aciki tarihinane kuma na baki, Kiyi haquri
ki qarasa
min kinsan zee khalifa idan na bata
labarin
bawannan bayanin bazataji dadinsaba,
Dan nasan
tafison nan da ko ina, hahahaha, Owk zan
fadamiki
ne saboda namesake dina amma bari
muyi sallah ko
jabo...?
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part
15

Comments

Popular Posts