♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA 14.
…Bayan mun qare sallah muka ci abinci taci gaba da bani labari, In gaya miki jabo ranar tare muka kwana da abdul amma ba abinda yamun, Mun kwana biyu da shiryawa ranar na uku ina bacci sai na farka ashe
mutumin naki idonsa biyuu daga nan dai aka raya sunnah.
Tun daga ranar muka shirya da mijina sai Kinga yanda muke rayuwa dashi gwanin ban shi'awa yana bani muhimman ci fiye da tunanin ki jabo, Duk wata al'ada ta Iranian ita yake mun dan kuwa duk inda za muje shi yake daukar min Jaka, shi yake daukan baby kuma yana rike da
hannuna, Wllhy hauwa jabo ni kaina bana son yanda yake mun
kinga nan Nigeria idan a kaga mijin ki yana miki hidima sai ace kin mallake shi, ya zama mijin hajiya alhalin ba haka bane...So da soyayyah ne ya haifar da
haka, To ina kika iya Turkish?? Kai hauwa jabo akwai son labari to honeymoon muka jeyi Turkey a chan na iya tukish, Gaskiya labarin kiya mun dadi sosai zainb, Muna zaune sai ga mijin
ya shigo inaga baisan cewa akwai baqi a gidan ba taje da
gudu ta rungume shi ya fara kissing din bakin ta, ina kallo
hannunsa na murza basawanta a hankali ba shiri nayi gyaran murya, Sai ya sauke hannun sa akan basawanta. ya juyo yace baquwa muka yi. nace eh
sannu dai jabo nace yauwa, Zainab tace na bata labarin wahalan daka bani ne, kai duwar yayan ka, taga ya lumshe ido yace ya zanyi son maryam dina
ya rufemin ido banaji bana gani sai ita I really miss u my mery.!! Tuni naga ta chanza fuska na tabbatar da kishine yake da munta, ta juya zata tafi yabi ba yanta da gudu yana dariya, nakai 30mnt ni hauwa jabo ina jiran su fito amma shiru
sun mayar dani kwalin taba na dauki yar waya ta na qara gaba.
amma naji haushi sun manta dani Lallai yau naga aya, I nama ace nice..
Nagode Mu hadu a labari nagaba.mai suna QARIN JINI... Idan kuna tura ma wasu wannan labarin zasu iya adding dina ta whatsapp number 07066532526..ko Kuma ....mubarakadamu.blogspot.com......
Godiya ta musamman ga HAUWA M. JABO wanda ta rubuta wannan littafin.....nagode

Comments
Post a Comment