♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥<<•>•<•> •>>PART 11<<•>•<•>>
Ina gaya miki jabo kullum idan abdulazeez ya fita sai tayi wata baquwa da qaton hijabin ta, kinsan Iranian akwai saka hijabi kaman larabawa, to haka baquwar ta take zuwa kullum, Kuma sai mijinta ya fita. Ranar ina wajen swimming pool ina kallon ruwa sai kawai naji maganar namiji amma da farsi suke magana tana ce mishi.... Kaima kasan ina son ka kuma nafi son ka akan Wannan mutumin, wllhy abu kadan nake jira in kama gabana dan nagaji da zama dashi,Ni dai duk wuya duk dadi karki manta dani kinsan idan baki bazan iya rayuwa ba, Duk wannan maganar da yaren farsi suke yi, Basu san ina jinsu ba, Abinda yasa ban kara tantan cewa ba kuwa shi yaren farsi ba shida mace ba namiji, suna zuwa
tace mishi karyayi magana ga yar iskar yarin yar nan.
suka yi dariya a hankali suka wuce kinga zargi ba shida
kyau jabo, So banyi saurin zargin suba duk da haka.
Amma abin ya daure min kai matuka dan kuwa muryan namiji sosai naji, Bayan kwana biyu ya kara zuwa ita kuma tadan fita, sai nace masa ba tanan yayi kaman baya jin hausa, ina ta magana ba amsa, sai kawai nai mishi na kurame na jawo hannun sa na shigo dashi sassana. na zaunar dashi a parlour
har ta dawo, Tunda muka shigo parlour na yake bina da kallo duk inda nayi, Naji tsoro sosai dan
kallon da yake min kallon da saurayi ya kema budurwar sane,
Na share karya gane, Ya mike tsaye yamin alamar zai tafi inda na yarda na mijine takalmin sa
dana gani number 46 nasan ba kafar maccen da zata saka wannan takalmin, na kwashe da dariya nace da shigiyar kafa kamar ta masu kwasan kashi,
Ya juyo ya kalleni rai a bace amma bai ce min komai ba, na sake cewa kin saka hijabi kin rufe rabin fuskar ki kamar munafuka, daga nin yanda ya keyi nasan yana jin abinda nake cewa amma ba halin ya min magana. Kar A sirinsa ya tono. Na kara cewa tsawo kamar palwaya nace duk mijin da ya aureki yayi asara
mace kamar namiji ga munin bala'een daga ni kin hada dangi da bare bare wannan uban muni haka, kai amma duk wanda yayi kawan ce dake yaji haushi, itama
maryam din asara ne yasa tayi kawance dake,
Wannan magan ganun da nake masa ina yine dan kawai yayi magana inji shin na mijine ko
mace amma yaqi yayi, sai ma daure fuska da yayi muka kawo
kofar shiga gidan ta nace mishi (khuda hafee) Sai anjima yanda na fada irin nayan koyo kar yayi tunanin na iya yaren, Yamin murmushi ya daga hannu, a raina nace kinga gardin banza
wllhy wannan namiji ne kuma sai na tona musu asiri. abin duniya ya isheni sai wata dabara ta zo min, kamin suzo lambu suyi hira sai in saka waya ta a gurin inyi
recording din abinda suke cewa hausa da farsi duk ina ga newa.
Ranar dana sami abinda na keso kuwa ranar da suka yi maganar cewa shi ya gaji gaskiya zai sace
mustafa (sunan yaronta kenan) Dan yana buqatar dansa a gidan sa, tana ta faman roqon ya rufa mata asiri har ta kare hada dukiyar ta su gudu tare, sun
saka ranar da zasu gudu ni kuma na shirya tona musu asiri,
kar kiyi tunani cewa wani abu yana shiga tsakani na da Abdul azeez, No ba komai tsakanin mu
dashi sai sallama, Sai sannu da zuwa, Ranar da safee na tashi
yana fitowa nace masa ina da magana dashi yau misalin karfe biyu na rana yazo gida kuma
bana son idan zaizo ya gayawa uwar yayan sa zaizo, kawai idan lokacin da nake son ganin sa yayi zan kira ka. ya kuwa amince yana jin dadi, Ya dauka wani abune kwarton maryam yana zuwa, Da kamar awa daya na kira Abdul azeez nace yazo da sauri kuma kar yazo da motarsa,hakan kuwa akayi,ina shigowa dakin naga maryam da ita da kwarton ta, daga nan na sallameta da ita da yaronta mustapha,daga baya naji ance Maryam ta mutu, shi kuma mustapha yana hannun kwarton baban shi,hmmm yanzu gida ya rage daga ni sai abdulazeez gashi kuma a raina na tsane shi..…………Ku kasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part

Comments
Post a Comment