♣♣♣AURE KO ZAMAN GIDA♣♣♣:::::::: :::::::::::PART 7::::::::::::::::

Ban waigibo hasalima banjishiba saboda
na tafi
duniyar tunani, zainab ce.??
Na waigo sai naga wani kyakyawan
mutum dogo fari
tareda yan sanda guda biyu, Sukayi yare
sai naga
sun juya suntafi, Ina dago kaina ya
kwasheni da
wani wawan mari saida na fadi qasa, Anan
nace
Lallai ma mutuminnan dan iskane ya
aureni ya
ajiyeni gidan ubana shekara biyar, Sannan
yakawoni
gidansa wata tara, Ba kulawa, Yaturoni
daga qasa
zuwa qasa ni kadai saida na hau mutuwa
(jirgi) sau
shida sannan inyi kwana hudu ina garari
qasa da
qasa inzo ya rasa mizai sakamin dashi sai
mari
gashi banida lafiya , za'ayi ta kuwa dan
wllhy sai ya
sakeni yanzu kuma ya maidani gidan
ubana nagaji
da Wannan bala'een tun banida wayo
nake hadiyar
baqin cikin sa har yanzu na tashi na dauki
wayata
naja kujera na zauna, Bai min maganaba
yaja hand
lgt dina ya tafi yana jiran in biyoshi nayi
banza dashi,
Shiru sai da yakai gate din fita yaga bani ya
dawo,
Na daura kaina akan table din gurin ina
kuka yazo
ya ta6ani ban motsaba ya girgizani ya
matso kusa
dani yace kizo muje gida, Wani dum naji,
Araina nace
dan yasan muryarsa tanada dadine
shiyasa baya
magana, Ashe duk abinda mukeyi a police
din gurin
suna kallonmu a cameran dakinsu
yazauna bai sake
maganaba sai ga yan sanda sunzo suka ja
shi gefe
suka tattauna suka dawo police yacemin
(he is ur
husband?) Araina nace inaga mutanen
wannan qasar
basu iya turanciba sai yarensu, Nace masa
(no he is
nt my husband ) Ya zare ido ya kalleni da
idonsa,
Nasaukar da nawa idon, Suka sakeyin yare
police ya
qara tambayata mijinkine nace musu a'ah,
Suka
jamu mukaje wani daki suka fara masa
question wai
idan matarsace ina certificate din auren
mu? Nan
yayi turus baisan nigeria basa wani
certificate ba
nan nafahinci bayason magana sosai duk
yarasa
mezai musu, Suka kar6i passport dina
sukaga
sunana da sunansa suka kar6i passport
dina da
nashi sukace mutafi kamin suyi
bincike,Intashi muje
na sake fashewa da kuka, Yayi bala'een
daure fuska
yayi musu yare sosai sai ya miqa min
hannu na kalli
yanda ya daure fuska na saduda na miqa
masa
yamatse sosai ya jawo jikinsa ya
rungumeni na
natsu sosai ban ji komai a rungumar da
yamunba
saboda ina masa kallon azzalumine kuma
ga
tsoronsa da ya kamani sai qamshin
turarensa da
yake dukan hanchina, Mukaje yatari taxi
muka shiga
munyi tafiya sosai sannan muka isa inda
zamuje
muna isa ya bani key yace ga gidanki nan.
Tofa…
Kukasance tare danu a AURE KO ZAMAN
GIDA part
8

Comments

Popular Posts