♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥<×><×><× >PART 10<×><×><×>
Nayi kewar maman sumayyah maqociyata
sosai
amma yana iya sai haquri, Zamana dasu
na waye
sosai kuma nayi clean coz sumayya yarta
yar
duniyace irin shigar datake agida da yanda
take
hulda da mutane nima na koya dama
nima ba
bayaba gurin shed'ana lokacin idan kika
ganni sai
kince nayi karatu ne wata university
jabo....
Mun isa gidan da zamu zauna, Gida qaton
gaske
yanada part biyu a dayan gefe muka wuce
da
kayana gidan yaci uban gidan da na zauna
sau dubu,
A parlour na zauna fuskata a daure
yaqare gyara
komai ya siyomin pizza inajin yunwa dole
naci, Yazo
yazauna yaci gaba da bani haquri har ya
gaba ban
ce mishi komaiba, Ina kwance ina game
da wayata
najiyo hayaniya awaje kuma ga dukkan
alamu da
hausa ake fadan hayiniyar tayi yawa
kamar ma
gidana ake yinta ina fitowa nayi karo da
wata mata
yar lukuta da ita dan takaiki jabo an, Ina
zuwa abdul
azeez yachanza yare yakoma farsi yace
(turu khuda
ba zabani khudamun juluyesh harf nazan
namikhom
alan bi fahme)Dan Allah karkiyi magana
da hausa
dan banason yanzu ta gane abinda muke
ciki, Matar
itama da yaren tace (khub agyar nami
khod bi fahme
y kari kun)Idan bakason ta gane kasan
yanda zakayi
dani, Sukayi ta magan ganu da yare
inajinsu basusan
adaqe nake kallonsuba dan duk inajin
abinda suke
fadaba gashi batama iya yaren ba, Abin
yabani
dariya sosai yanda take cewa sai ya
maidani inda
yadau koni ita bazata zauna daniba,
Araina nace
nima bari in ta6a nawa iskanci dana koya
agurin
sumayyah, Na matso kusa dashi na rige
hannunsa
yanda koda yayi qoqarin kwacewa bazai
iyaba nace
masa eshqam (my dear ) Wannan matar
da ka samo
tazo tana mana haushi agida kaman
karyafa?? Ta
juyo da qarfi da daga hannu ta wankeni da
wani
wawan mari, Kaji tassss itama ya wanketa
da mari
nima na wanketa da mari sai tayi sololo
tana
kallonmu dan gaskiya ta mata yawa nima
nasan nayi
jarumta jabo, Dan matar agirme ta
girmeni takai
34yrs fa nasaka hannuna na damana
rungumeshi ta
baya na kwanta a qirjinsa, Nace mata duk
iskanchin
da zakiyi karki kuskura kice zaki dagawa
mijina
hankali najawoshi shiko solon sai ya
biyoni nashiga
daki na kullu qofa ni na barta a parlour
tana zage
zage ta fasa abunda zata iya fasawa ta gaji
ta tafi,
Ingayamiki jabo tunda nashiga daki na
wuce bayi na
kulle kaina shiru har yakirani na kunna
ruwa yaji
qaran ruwa yasan dai cewa inajinsa yayi
jira yayi
buga gofa har ya gaji nayi banza dashi,
Kinsan
wannan matar wai matarsace ashe dama
yayi aure
har sunada yaro, Ke wllhy jabo haka
nasamu kaina
ina bala'een kishi da matarsa dukda nasan
cewa
banasonsa, Amma matar ta bani haushi,
Nayi kuka
har na nagaji, Nidai bansan bala'een da
yake biye
daniba niba uwaba dasai ingayamata haka
nayi ta
fama da baqin cikin kishiya amma duk da
haka
tsorona take dan duk bala'een da zatayi
bata zuwa
kusa dani saidai tayi nesa dani, Ataqaice
ingayamiki
hauwa jabo, Matarnan maza takebi ke
hatta yaron da
ta haifa ba na azeez bane kuma duk ni na
ganesu,
Yanda akayi kuwa shine....
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part
11
sosai
amma yana iya sai haquri, Zamana dasu
na waye
sosai kuma nayi clean coz sumayya yarta
yar
duniyace irin shigar datake agida da yanda
take
hulda da mutane nima na koya dama
nima ba
bayaba gurin shed'ana lokacin idan kika
ganni sai
kince nayi karatu ne wata university
jabo....
Mun isa gidan da zamu zauna, Gida qaton
gaske
yanada part biyu a dayan gefe muka wuce
da
kayana gidan yaci uban gidan da na zauna
sau dubu,
A parlour na zauna fuskata a daure
yaqare gyara
komai ya siyomin pizza inajin yunwa dole
naci, Yazo
yazauna yaci gaba da bani haquri har ya
gaba ban
ce mishi komaiba, Ina kwance ina game
da wayata
najiyo hayaniya awaje kuma ga dukkan
alamu da
hausa ake fadan hayiniyar tayi yawa
kamar ma
gidana ake yinta ina fitowa nayi karo da
wata mata
yar lukuta da ita dan takaiki jabo an, Ina
zuwa abdul
azeez yachanza yare yakoma farsi yace
(turu khuda
ba zabani khudamun juluyesh harf nazan
namikhom
alan bi fahme)Dan Allah karkiyi magana
da hausa
dan banason yanzu ta gane abinda muke
ciki, Matar
itama da yaren tace (khub agyar nami
khod bi fahme
y kari kun)Idan bakason ta gane kasan
yanda zakayi
dani, Sukayi ta magan ganu da yare
inajinsu basusan
adaqe nake kallonsuba dan duk inajin
abinda suke
fadaba gashi batama iya yaren ba, Abin
yabani
dariya sosai yanda take cewa sai ya
maidani inda
yadau koni ita bazata zauna daniba,
Araina nace
nima bari in ta6a nawa iskanci dana koya
agurin
sumayyah, Na matso kusa dashi na rige
hannunsa
yanda koda yayi qoqarin kwacewa bazai
iyaba nace
masa eshqam (my dear ) Wannan matar
da ka samo
tazo tana mana haushi agida kaman
karyafa?? Ta
juyo da qarfi da daga hannu ta wankeni da
wani
wawan mari, Kaji tassss itama ya wanketa
da mari
nima na wanketa da mari sai tayi sololo
tana
kallonmu dan gaskiya ta mata yawa nima
nasan nayi
jarumta jabo, Dan matar agirme ta
girmeni takai
34yrs fa nasaka hannuna na damana
rungumeshi ta
baya na kwanta a qirjinsa, Nace mata duk
iskanchin
da zakiyi karki kuskura kice zaki dagawa
mijina
hankali najawoshi shiko solon sai ya
biyoni nashiga
daki na kullu qofa ni na barta a parlour
tana zage
zage ta fasa abunda zata iya fasawa ta gaji
ta tafi,
Ingayamiki jabo tunda nashiga daki na
wuce bayi na
kulle kaina shiru har yakirani na kunna
ruwa yaji
qaran ruwa yasan dai cewa inajinsa yayi
jira yayi
buga gofa har ya gaji nayi banza dashi,
Kinsan
wannan matar wai matarsace ashe dama
yayi aure
har sunada yaro, Ke wllhy jabo haka
nasamu kaina
ina bala'een kishi da matarsa dukda nasan
cewa
banasonsa, Amma matar ta bani haushi,
Nayi kuka
har na nagaji, Nidai bansan bala'een da
yake biye
daniba niba uwaba dasai ingayamata haka
nayi ta
fama da baqin cikin kishiya amma duk da
haka
tsorona take dan duk bala'een da zatayi
bata zuwa
kusa dani saidai tayi nesa dani, Ataqaice
ingayamiki
hauwa jabo, Matarnan maza takebi ke
hatta yaron da
ta haifa ba na azeez bane kuma duk ni na
ganesu,
Yanda akayi kuwa shine....
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part
11
Comments
Post a Comment