♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥★★★★★★PART 6★★★★★
Wai
ashe jabo duk zaman da nakeyi. Abdul
azeez baya
nigeria gabaki daya yana iran abinshi, Ni
ya zan bar
wata qasa ni kadai alhalin ban banta6a
zuwa koda
airport ba, Haka nayi kuka nayi bankwana
da yan
uwana dan bantabm6a tunanin zan
dawoba nashiga
mota sai kaduna, Ina ganin jirgi jikina ya
mutu na
tabbatarda bazanyi raiba matsawar na
hau wannan
gangaramar, Wasu zafafan hawaye suka
zubomin
tunda nashiga jirgi nake kuka har muka isa
Lagos,
Daga lagos zamuyi fly 6:30 har aka gama
shiga jirgi
ban saniba saida wata mata tamun
magana sannan
nagane cewa jirginmu saura 7mnt ya tashi
tataimakamin nasamu nashiga jirgi ina
shiga idon
kowa akaina har ina tuntu6e nazauna ga
fitsari inaji
ina tsoron tashi, Da ya matseni haka nan
na lalla6a
naje nayi amma ba ruwan tsarki naga zan
batawa
kaina lokaci nasaka tissue na goge na fito,
A
daddafe muka isa Beirut a Lebanon
kenan, Na sake
shiga wani jirgi sai emirate dubai kenan,
Nasha kallo
a dubai qasar ta burgeni sosan gaske a
dubai
nasamu transit 18 hrs wllhy haka na zauna
a airport
ga yunwa kamar zata kasheni na daddafa
naje naci
wani abinci $50 bangane komaiba ba dadi
sai dan
banzan tsami nayita amai sai zazza6i anan
bacci
yayi awon gaba dani ban farkaba sai 9:12
kuma 8:30
zamuyi fly ataqaice nayi missing din fly
naci kuka
har na gode Allah naje gun ma'aikatan gun
namusu
bayani sukace jirgina ya wuce sai na sake
sabon
bucking suka min komai da komai, Ina nan
zaune
abin tausayi sai ga wata mata da mijinta
zasuje iran
kuma hausawa ai kamar ansakani aljanna
haka naji
nadan gaya musu yanda akayi nayi
missing din fly
sukaita dariya nima saina wayance nayi
dariya
amma nasan sungane ni dibgaggiyar local
ce ni, Dan
kuwa kina ganina kinsan sai a slow ko a
shigata,
Sun taimakamin mun isa iran nanma nayi
wani
qauyanci dan kuwa anbani number akace
idan na iso
airport din tehran inyi waya sai kawai
nabaiwa
maman nargees kudi nace ta siyamin
ticket nabisu
garinsu mashhad saida muka isa maman
nargess
tasiyomin sim card nasaka nakira numbar
da aka
bani, Nayi sallama aka amsa da wata
sassanyar
murna mai ratsa jiki dajin muryar nagane
cewa
antsorata ana tunanin na6atane kina ina
yanzu,?
Airport kisamu wani mutum cikin
ma'aikatan gurin
inyi magana dashi nasamu wani mutum
na bashi
yagayawa. Abdul azeez cewa ina
mashhad, Yaji
haushi sosai kaman in kar6i wayaya kashe
nakira
ba'adauka qarshe ya kashe wayanshi
natsorata
sosai naje gun wani mutumi shi ba
England ba sai
surutu daga wata gasa nake (az kuzo
omadid ) Ni ba
gane yarensu nakeba su kuma ba wani
gwagwaran
turanci ba haka dai nasamu har ya gane
me nake
nufi ya siyamin wani ticket daga mashhad
zuwa
tehran inkoma inda nafito yamun komai
mutanen
gasar iran akwai tsoron Allah tare dasu ga
kuma
amana natashi nakoma tehran ina isa
nasake
kiranshi naji wayan akashe can naji wayan
yayi
ringing na dauka kina ina? Nadawo airport
dinda na
sauka daga farko yayi shiru ina hello naji
shiru sai
na kashe wayan ashe wai ya biyonine ni
kuma
nakoma garin haka na qama zama a
airport ga
qasar da wani mahaukacin sanyi wayata
ta mutu
nasamu wani mutum ya nuna min
masallaci nayi
sallolin da ake bina nasaka chaji sai bacci
da gurin
akwai dumi ban farkaba sai asuba shima
yanwa ta
tayar dani ina duba wayana naga 38 miss
call. Banji
haushiba nayi sallah asuba na tashi na
nemi gurin
chin abinci ina chin abinci naji ance min
ke.!!…
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part 7

Comments
Post a Comment