♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥•••••••• •••••PART 5•••••••••
…Na rogi alfarmar baba ya barni in riqa
zuwa wata
yar makaranta da ake lesson anan qasa
da gidanmu
baba ya amince, Kuma yace inci gaba da
kare
mutuncina, Nafara zuwa lesson abubuwa
da yawa
nasan sunansu amma bansan
ma'anarsuba malamin
da yaga inada hazaqa sosai sai ya bani
kyautar wani
littafi sunayen abubuwa da hotonsu cikin
sati daya
na haddace su duka dama nasan sunayen
abubuwan
kawai bansan sunayensubane sai yanzu,
Ahankali
nafara iya magana da english cikin wata
biyu..
Hauwa jabo ko kin gaji mu bari sai gobe
nace a'ah
muci gaba kawai, Tayi murmushi taci
gaba.... Ranar
nadawo daga lesson dina tun zauren
gidanmu naji
wani qamshin turare mai rudarwa qamshi
sosai naji
wata sassanyar murya ana wani yare
bansan mi
suke cewaba a lokacin (to namifahmi
hamun juri k to
hamsari man hasti uwn ham hamsari
mani to
modare bachem hasti, chira mutawajji
nisti ) adaidai
lokacin nabi gefensa na wuce fuskansa na
kallon
yamma so baisan nashigoba na shigo
tsakar gida
natararda baba fuskarsa cike da fara'a
nima nayi
murmushi nace baba miya faru naganku
kuna jin
dadi yace ABDUL AZEEZ ne yadawo.Waye
kuma
abdul azeez baba? mijinkine, mijina? Eh
Sai ban
sake cewa komaiba yayiwa su baba
sayayah sosai
ina tsaye ina kallonsu, Na wuce dakina
nan natarar
da kaya niqi niqi naci dana sha dana
shafawa tufafi
kala kala turaruka kala kala na kira
maman jamila na
nuna mata tatayani buda wasu naji dadin
kayan
koba komai nasan wanda yasiyo kayan
mai kudine,
Wasu kayan irin na qasar wajene bana
nigeria bane
hadda waya a cikin kayana (LG G Flex)
wayan ta
hadu iya haduwa sai wani envelope
nagane
wasiqace naqi budawa saida maman
jamila ta fita ....
Hello my wife
Sai kuma number sa daya rubuta a qasa
banta6a
ganin letter irin wannan ba, Naji dadi koba
komai
nasan cewa inada miji, Tun safee baba ya
kirani
yace in kunna wayan da aka bani na kuwa
kunna ko
minti hudu ba'ayiba kira yashigo naga
ansaka AZEEZ
nidai bansan ko wayeba na dauki wayan
nayi
sallama ingayamiki jabo bai amsaba saida
nayi
sallama biyar ba amsa nayta danne danne
har na
gane yanda ake kashewa karo na biyu ya
sake kira
na dauka namma ba magana nasake
kashewa karo
na na uku naqi dauka har ta qare ringing
ya turo sms
(I luv d way u r talk,ur voice is agreeable )
Kwana
shida da dawowar azeez aka fara shirye
shiryen
tarewana anyi min duk abubuwan da suka
kamata
maman jamila ta gyarani iya qoqarinta,
Aka kaini
gidan mijina in taqaitamiki labari, H jabo
saida nayi
wata shida cur agidan nan bansaka Abdul
azeez a
idonaba komai na gidan ya wadata ba
abinda nake
nema, Duk sati za'a kawo min cefane da
kudi ko
zan buqata kuma aka bani mota da driver
duk inda
nakeson zuwa akaini, Ingayamiki jabo
saida na
gwammace zama gida da zaman gidan
aure,
Rayuwa ta sauya bana zuwa ko ina sai gida
zubi
zubi tun inajin tsoro har nadaina jin tsoro
nabarwa
Allah komai, Nayi magana da malaminmu
mai mana
lesson akan yasamomin wanda zai riqa
zuwa gida
yana mini lesson, Yasamomin wata mata
tana
koyamin dan science da wasu subject na
seconds
skul naba kaina wahala sosai wajen ganin
na iya
karatun science Kullum ina duba internet
ina daukar
lecture a internet malamar har mamakin
basirana
takeyi dan kuwa har tamun hanya inje in
zana waec
idan naci zata nemamin admission a
university
dinsu, Sai da na zana waec naci ina zancen
zuwa
kenan sai ga saqo daga mijina inje
za'amun
international passport, Wata mata takaini
immigration office akamin passport aka
kar6o min
ticket da visa na barin qasa..…
Kukasance tare dani a AURE KO XAMAN
GIDA
zuwa wata
yar makaranta da ake lesson anan qasa
da gidanmu
baba ya amince, Kuma yace inci gaba da
kare
mutuncina, Nafara zuwa lesson abubuwa
da yawa
nasan sunansu amma bansan
ma'anarsuba malamin
da yaga inada hazaqa sosai sai ya bani
kyautar wani
littafi sunayen abubuwa da hotonsu cikin
sati daya
na haddace su duka dama nasan sunayen
abubuwan
kawai bansan sunayensubane sai yanzu,
Ahankali
nafara iya magana da english cikin wata
biyu..
Hauwa jabo ko kin gaji mu bari sai gobe
nace a'ah
muci gaba kawai, Tayi murmushi taci
gaba.... Ranar
nadawo daga lesson dina tun zauren
gidanmu naji
wani qamshin turare mai rudarwa qamshi
sosai naji
wata sassanyar murya ana wani yare
bansan mi
suke cewaba a lokacin (to namifahmi
hamun juri k to
hamsari man hasti uwn ham hamsari
mani to
modare bachem hasti, chira mutawajji
nisti ) adaidai
lokacin nabi gefensa na wuce fuskansa na
kallon
yamma so baisan nashigoba na shigo
tsakar gida
natararda baba fuskarsa cike da fara'a
nima nayi
murmushi nace baba miya faru naganku
kuna jin
dadi yace ABDUL AZEEZ ne yadawo.Waye
kuma
abdul azeez baba? mijinkine, mijina? Eh
Sai ban
sake cewa komaiba yayiwa su baba
sayayah sosai
ina tsaye ina kallonsu, Na wuce dakina
nan natarar
da kaya niqi niqi naci dana sha dana
shafawa tufafi
kala kala turaruka kala kala na kira
maman jamila na
nuna mata tatayani buda wasu naji dadin
kayan
koba komai nasan wanda yasiyo kayan
mai kudine,
Wasu kayan irin na qasar wajene bana
nigeria bane
hadda waya a cikin kayana (LG G Flex)
wayan ta
hadu iya haduwa sai wani envelope
nagane
wasiqace naqi budawa saida maman
jamila ta fita ....
Hello my wife
Sai kuma number sa daya rubuta a qasa
banta6a
ganin letter irin wannan ba, Naji dadi koba
komai
nasan cewa inada miji, Tun safee baba ya
kirani
yace in kunna wayan da aka bani na kuwa
kunna ko
minti hudu ba'ayiba kira yashigo naga
ansaka AZEEZ
nidai bansan ko wayeba na dauki wayan
nayi
sallama ingayamiki jabo bai amsaba saida
nayi
sallama biyar ba amsa nayta danne danne
har na
gane yanda ake kashewa karo na biyu ya
sake kira
na dauka namma ba magana nasake
kashewa karo
na na uku naqi dauka har ta qare ringing
ya turo sms
(I luv d way u r talk,ur voice is agreeable )
Kwana
shida da dawowar azeez aka fara shirye
shiryen
tarewana anyi min duk abubuwan da suka
kamata
maman jamila ta gyarani iya qoqarinta,
Aka kaini
gidan mijina in taqaitamiki labari, H jabo
saida nayi
wata shida cur agidan nan bansaka Abdul
azeez a
idonaba komai na gidan ya wadata ba
abinda nake
nema, Duk sati za'a kawo min cefane da
kudi ko
zan buqata kuma aka bani mota da driver
duk inda
nakeson zuwa akaini, Ingayamiki jabo
saida na
gwammace zama gida da zaman gidan
aure,
Rayuwa ta sauya bana zuwa ko ina sai gida
zubi
zubi tun inajin tsoro har nadaina jin tsoro
nabarwa
Allah komai, Nayi magana da malaminmu
mai mana
lesson akan yasamomin wanda zai riqa
zuwa gida
yana mini lesson, Yasamomin wata mata
tana
koyamin dan science da wasu subject na
seconds
skul naba kaina wahala sosai wajen ganin
na iya
karatun science Kullum ina duba internet
ina daukar
lecture a internet malamar har mamakin
basirana
takeyi dan kuwa har tamun hanya inje in
zana waec
idan naci zata nemamin admission a
university
dinsu, Sai da na zana waec naci ina zancen
zuwa
kenan sai ga saqo daga mijina inje
za'amun
international passport, Wata mata takaini
immigration office akamin passport aka
kar6o min
ticket da visa na barin qasa..…
Kukasance tare dani a AURE KO XAMAN
GIDA
Comments
Post a Comment