♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA PART 1....15/4/2016
Munakan hanyar asibiti nida qawata
zeenah
khalifa
zamuje duba wata maqociyarmu da
batada
lafiya,Muna shiga asibiti mukayi karo da
wata
mata
da yara guda biyu a hannunta zenah
khalifa tayi
sokoko tana kallonta.Ke zeenah khalifa kinji
haushi
ki kalli maza ki kalli mata.! Banason
wulaqanci
hauwa jabo.! Mikike nufi da inkalli mata in
kalli
maza? kamar wata bunsura..!!! Na kwashe
dadariya
nace yanzu dai yimin bayani mi kika
hango.??
Ta
kwashe da dariya kibari kawai,Hauwa jabo
matar
nan ta hadu billahillazi..Da ace ba baqa
bace sai
ince
wllhy ba indiyace keni muje muyi qawance
da
ita,Ke
zainab muna fama da talaucinmu zamuje
gurin
masu kudi.? Bazanje a wulaqantaniba
gaskiya,Ke
Hauwa jabo wllhy kin cika tsoro,Idan
bazakiba
bari
inje ingabatarda kaina,Ta kwace wayata
taje
tana
kuri. Bansan yanda sukayiba naga har
sunyi
musanyar number suna yiwa juna
murmushi
wani
namiji yazo naga yana mata magana tay
murmushi
ya rungumeta hannunsa dayan hannunsa
riqe da
handbag dinta ya mata kiss a kumatu ina
tsaye
ina
kallo araina nace dama matan nigeria suna
soyayyah haka? In shot sun burgeni kuma
inason
inji tarihinsu da inda suka iya soyayyah
irinta
Iranian
saboda Iranian ne kawai zakiga
sundaukarwa
matansu jaka su rungume jariri kuma su
rungume
matar kamar wani zai kwace musu.. !Zainb
ta
dawo
sai murna takeyi ina tsaye,Sai wangale baki
takeyi
zainab,Amma fa matar ta haduko H jabo?
uhun
ba
laifi!, Ke Wllhy kincika matsala,! Nidai muje,
Zamu
shiga kenan sai gasu sun fito suna dagawa
zainab
hannu sai wangale baki take har yar
wushiryarta
da
dan dimple dinda take kuri dashi ya fito
araina
nace
zainb ansamu aikin yi, Munshiga mun duba
mara
lafiya munfito muka wuce city plaza muka
dan
sayi
ice cream muka samu keke npn sai gida.....
Eshqi mano too... tuye qalbam
mimune....zandagi
batu behtare..... Ringtone din zainb kenan
kuma
gashi tashiga wanka naga anrubuta sister
zainb
araina nace waye kuma sister zainb... hello,
hello
namesake, nasissim adaya banqaren naji
dafada
cike da dariya... Araina nace wannan yar
turkiyace
ni jabo ba Turkish na iyaba hakadai na
amsa
mata
nasissim eyem ebit ta kwashe da dariya..
Araina
nace zatace ban iyaba na kwabsa, Sai tace
ni
ban
iya wannan da kika fadaba nima nay
dariya,
Tace
yaushe zaku zo gidana da sauri nace gobe
zamuzo
ba matsala, Eh kuzo ta fada cike da shauqi,
Ta
bani
address dinta na rubuta zeenah khalifa na
fitowa
nace namesake dinki takira tace gobe
muzo...
ihuuuuuuhw.!! Wani ihu tayi tanajin dadi
nima
naji
dadi ko banxa inason muje inyo gulma...
Tun safe kinsan yau zamuje unguwa ko?
Unguwa
kuma.? Lallai wllhy jabo kinji dadinki kin
manta
zamuje gidan namesake dina.!!?? Au
natuna
qarfe
nawa ma zamuje.?? 12 mukace mata. Kk..
mun
isa
gidanta wani qaton gidane da shuke shuke
ya
rufe
ko ina nace anya nanne zainb karmuje a
cire
mana
kai, Eh nanne mana muka danna bell
maigadi
yabude
mana yace su zainb ko mukace eh kushigo,
Araina
nace har angayawa maigadi zamuzo Lallai
anaji
damu..
Munsameta tsakiyar gida tana ganinmu
tazo ta
rungume mu...... muje zuwa muji yanda
hauwa
jabo
zatayo mana gulma agurin zainab......
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA
part2

Comments
Post a Comment