AURE KO ZAMAN GIDA *PART 13
Muna zaune cikin parlour nake tunanin yanda zan bullo in mishi magana amma na kasa saboda banga fuskaba, sai na yanke shawarar bari in tone shi ingani
haushi zai ji, idan yaji haushi sai in bashi haquri haka kuwa akayi bayan sallar isha yana zaune
kamar wani gunki nazo ina kur6ar tea a hankali, nace masa
kana tunani uwar yayan ka maryam ne...!??? Ya waigo ya kalleni cike da mamaki da al'ajabi na sake maimaita abinda nace naqara da cewa ko in samo maka pic din tane ka kalla ko kaji sanyi,? Na mike tsaye nace ko kawai kabita qiyama ku soye a can zaifi, kazo nan kana tunanin ta ko, ka kar6o yaron ka a gurin kwarton matarka nasan shi yake
damunka.!, Na kama hanyar daki na naji an kamoni ta baya da Karfi wllhy jabo sai da cup din da yake hannuna ya fadi, Kinsan ni akwai iskanci amma akwai tsoro, Ya jawoni daf dashi ya d'ago kaina da karfi yana kallona har ina jin nunfashin sa yana dukan
fuskata, yace wllhy wllhy Wllhy..!!! Idan kika qara yimin
maganar maryam da mustafa sai kin gane baki da wayo a gidan nan, ya dallamin wata muguwar harara sannan ya sakeni, Nace nasan zaka iya kasheni ma tunda na raba ka da uwar yayan ka, da danka da kake tunanin ita kadai zata iya haifa maka yaya,
A fusace na fadi maganar ashe mutumin ya gane kishi nake yi,
Sai yayi murmushi kawai yaje ya zauna, Nasha jinin jikina na wuce daki sumuy sumuy kamar munafuka, Bayan kamar awa uku sai gashi ya shigo daki na naji tsoro sosai, Yazo daf dani ya zauna ya sunkuyar da kanshi yace min zaki'iya zama dani zainab.?
A raina nace miya kawo wannan tambayar? Kinyi shiru ina tambayar ki zaki iya zama dani ko yaya??
Nan ma ba amsa ba, Ya d'ago kai ya dube ni yace, Zainab a rayuwarki na cutar dake fiye da
tunanin duk wani makhluqi, Zainab banta6a son wata ya mace ba sai a kanki, Tun kina yar shekara tara na nemi mahaifin ki ya bani auren ki kuma ya amince. inda na fara ganin ki kinje wani gida kina talla sai wasu yara suka qwace miki cinikin da kika yi duka suka gudu
kina kuka na hadu dake na tambaye ki, kika min bayanin yanda a kayi na biya kudin na kuma rakaki har kofar gidan ku idan zaki iya tunawa, Wllhy tun lokacin Allah ya dasamin sonki a zuciya na, Na gaya wa baban ki yace yamun alqawari zai bani ke,
da yake lokacin ina boarding school na koma makaranta duk
abokaina sun san sunan ki har na gama karatu, naje university ina university Kullum sai inzo da
mota inyi parking inda kuke tsayawa talla inyi ta kallon ki har ki saida waranki. har nazo na fara sayen waran ina cewa kiyi sadaka, amma dai dai da rana daya baki ganni ba, ba kiga fuskata ba lokacin da naga kinfara tasawa nayi tsoron kar wani ya kwace minke nayi
magana da iyaye na da kyar suka amince kuma na gaya musu yanda na shirya za'a daura min aure dake. dan kar wani ya qwace min ke, na cewa babanki ki rika saka hijab hadda niqab kuma duk suka amince da hakan
akan zanje wani.....
Ku kasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part
13

Comments
Post a Comment