♦♦♦AURE KO ZAMAN GIDA♦♦♦°°°°°°°° ° °PART 8/°°°°°°°°°°24/5/2016

Miyake nufi da ga gidananan yana nufin ya
tafi
kenan wani sabon kuka nafarayi ga sanyi
inaji harna
tashin hankali amma ba yanda zanyi
naduba gabas
da yamma ba wani mutum na lalla6a na
bude gidan
nashiga gidan qaramine zaman mutum
daya na
zauna nayi kuka har na gode Allah ga
sanyi kamar
me saboda anyi snow sosai gashi ni
bansan yanda
ake kunna heater room ba danaga zan
mutu da
sanyi natare kitchen da zama, Wato ya
raboni da
iyayena yakawoninan dan yaudara
garama nigeria
ina ganin iyayena idan naso ganinsu
amma yanzu
idan naso ganinsu sai na kashe over half
million
sannan zangansu, Lallai ina cikin tashin
hankali
mara iyaaka, Satina uku bansakashi a
idonaba
narame nadaina chin abinchi ranar naji
hayaniya
ashe maqociyatace mijinta ya rasu naje
sunata kuka
sun bani tausayi talakawane ba laifi yar
budurwar
yarta tana gane English kadan kadan
shima idan ta
kwa6a sai cikin mutum yayi ciwo kan
dariya,
Ahankali nasaba dasu sosai suna koyamin
yare
kadan cikin sati biyu nafara fahimta Abdul
azeez
kullum sai yamun sms ya nake amma
bana bashi
amsa wai ashe akwai camera a gidan
wacce duk
wani motsina yana gani a gidanshi shiyasa
yashareni watana uku bansakashi a idoba
na yanke
hukuncin komawa gidan su
makwabciyarmu da
zama tunda yanzu nasaba dasu sosai
kuma batada
yaro namiji a yaranta mata biyune. Na
kashe wutar
gidan gaba daya na tafi abina yare kam
alhamdu
lillah nagama iyashi tsab, Nagayawa mai
kawomin
kayan abinci idan ya kawo min kayan
abinci nan
gidan zai kawowa komai nawa nan nake
yinsa
arayuwa kwata kwata namanta da abdul
azeez
hankalina kwance nakashe banzar wayar
da
yakemin sms, Ashe yayi tafiyane shima
shiyasa bayi
gane bana gidanba yaje Turkey wani aiki
na wata
daya yadawo ya kunna cameransa yaga
wayam
basa aiki anma kasheshe gaba daya yayi
forwarding
din karsheb zamanta gidan yaga tana
hada kaya da
komai dakomai ta kashe wuta yaji tsoron
ko ta gudu
ya tuna passport dinta na hannunsa
hankalinsa yayi
bala'een tashi bashiri ya dawo gida qofa a
gargame
nan ya zauna ya fara danasanin abinda ya
aikata
tabbas bai yiwa zainab adalciba koda
yasan shi
yayiwa matarsa alqawarin bazai kula wata
maceba
matsawar tana raye, Zainab itace za6insa
tun tana
yar shekara 9 yanemi aurenta aka bashi
ita, Itace
za6insa, Ita yakeso, Dan yanasonta ya
aureta, Ya
auretane dan kar wani ya gwace masa ita
yasata
zaman kulli shekara hudu ya ajiyeta
gidansa a naija
wata tara ya kawota qasar da batada
kowa batasan
kowaba ya tafi ya barta yana ganin halinda
take ciki
amma dan kar ya batawa matarsa uwar
yayansa rai
yaqi za6insa wacce sonta yake neman
kasheshi,
Yamanta itama zata haifamasa yarane,
Yanzu ina
zai sameta..? Ina zuwa zainab kina nufin
Abdul
azeez mijinki yanada wata mata?? Kibari
kawai wllhy
mata harda yaro daya inna lillahi wa inna
ilaihi
rajiun... Hauwa jabo muje muyi sallah
mudawo in
qarasa miki.…
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part 9

Comments

Popular Posts