♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥•••••••• •••••••PART 2••••••••••••••••••16/4/2016

…Munci munsha mun hole anan na fahinci
zainab
tanada balaeen saurin sabo kuma akwai
tsiwa
da
wasan rainin hankali, Nandanan muka
saba da
ita
amma naga tafi maida hankali gurina ko
dan
taga
nafi hankaline ohoo..?
Watannmu uku da sanin zainab duk
ansanmu a
gidanta tana zuwa gidanmu sosai,Ranar
munje
gidanta, Nan nanemi ta bamu labarinta
daga
farko
tayi gardama daga baya mitayi tunani ta
amince
naso inyi shishigi intambayeta amma sunyi
rayuwa
a iran ko amma sai nafasa nace bari in
barta
kawai
maji daga baya...
Tun safee nazo inji gulma nikadai nazo
saboda
nasan idan nazo da zeenah khalifa to
labarin
bazaimun dadiba, Nayi sa'a tagama aikinta
gaskiya
zainab tanada kazar kazar batada son jiki
ko
kadan,
Takawomin fresh milk nashanye, Ta gyara
zama
ta
fara bani labari kamar haka.........
Sunana zainab Abdullahi mahaifiyata gurin
hai
huwata Allah yamata cikawa, Mahaifina
mutum
ne
mara kulawa sosai, Sam bai damu da
tarbiyarmu
ba
baidamu da chin muba bai damu da
shanmuba,
Gamu mu mu shida ne a gidan ni kadai
nake
agun
mamata data rasu sauran biyar din duk
yayan
kishiyar mamanmune maza uku mata
biyu,Agurin
kishiyar mamata na girma, kishiyar
mamata
mutumce wacce batayi dan Allah idan
kikayi
mata
zatamiki idan baki mataba to bazatayi
mikiba,Amma
bata cutar da kai sai ka cutar da ita, Tana
dauramin
tallan kayan miya ranar da nasiyar to
zamuji
dadi
idan kuwa yayi kwantai to bamu ba abinci
sam
saboda da dan ribar da take samune take
bamu
abincin safe dana rana, Nadare kuwa baba
yake
bayarwa, Bata ta6a dukanaba kuma bata
cika
yimin
fadaba amma tanacin uban yayanta sosai
nice
babba agidan, Banta6a sanin hanyar
makarantar
bokoba balle ta addini har nakai shekara
goma
sha
daya bana karatu sai yawon talla, Ina
sha'awar
boko
sosai inada wata qawa wacce muke yawon
talla
tare da ita amina s bawa, Ita tana dan boko
ta
bani
littafinta daya tafara koyamin A B C D.... Ina
ganewa
sosai saboda inada hazaqa duk ranarda
muka
saida
kayan miya da wuri to ranar zamu zauna
muyi
boko
wasa wasa har nafi amina iya karatu sai
tafara
jin
haushi saboda musun da nake mata akan
wannan
haka yake tace a'a ba haka yakeba, Haka
yake
tadaina koyamin komai ataqaice duk wata
takardar
qosai ta unguwarmu idan nagani sai
nakaranta
na
iya hada kalmomin english inkaranta
amma
bansan
ma'anarsuba ke intaqaita miki jabo duk
wani
karatun
indai karantawane ina iyayi da rubutawa.....
Akwai wata rana na fito tallan wara saboda
yanzu
nadaina tallan kayan miya wara nake talla
yafi
kasuwa ina tafiya naga wata qatuwar mota
baqa
baka ganin waye aciki,Anyi parking dinta a
gefen
hanya, Kusan wata daya Kullum sainaga
motarnan
wani yaro yace wai mai motan yace ki
kawo
wara
na kalli motan lokacin iya tunanina nasan
mai
Wannan qatuwar mota bazai ci waraba,
Nace
bazanje, Shegiya matsiyaciya arziki yana
kiranki
kina gudu kar kije miya dameni wannan
mutumin
duka yake siya yace kikai masallaci....

Comments

Popular Posts