♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥°°°°°°°° °° °PART 9°°°°°°°°

Jikina a mace nayi sallah dan abin ya
dauremin kai
jin cewa azeez yanada mata harda yaro,
Muci abinci
sai muci gaba ko jabo nace ai ina azumi ta
kwashe
da dariya, kinmanta kinsha fresh milk
dazu nima
abin ya bani dariya dan kawai insha labari
nace ina
azumi tamana girki indomie mukaci a
gurguje taci
gaba da bani labari...
In gayamiki jabo kamar ance fito dan ba
inda nake
zuwa sai wani park na bayan gidana shima
mutane
suka fara damuna suna cemin (siya
pust)Baqar fata
kenan nadaina zuwa ina gida abina ina
fitowa
naganshi zaune dirshan cikin sanyi yana
kuka wllhy
jabo ko kwaya zarra banji ya bani
tausayiba
hasalima wani tsanarsa da nayi duk
lokacin bansan
yanada mataba, Ina kallonsa miyaji sai
naga ya daga
kai da qarfi ya kalloni hadi da wata irin
kyakyawar
aziyar zuciya, Ya miqe tsaye ya bude qofar
gidan ya
shiga kai tsaye na koma inda nake har
magriba ban
shigo gunsaba nama manta dashi inachan
gurin
makwabtana yar tsohuwa dai tagane
akwai wani
abu (chi shod dokhtaram?) Miyake faruwa
yata
( hech) ba komai (pas chira shoharat
omada wali to
khushhal na shodi ?)To miyasa mijinki
yazo bakiyi
murnaba(Hech momon alan miram
pishash)Ba
komai mama yanzu zanje gurinsa(Affarein
dokhtari
khub zud baro guna dore az rahi dur
omade
istiqbalash ham na karde)Da kyau yata yi
sauri kije,
Bazaiji dadiba ace yadawo daga tafiya
amma kinqi
kije tarbarsa, (Boshe momon)To mama.
Na fito sumi
sumi na shigo a parlour naganshi zaune
yayi wujiga
wujiga dashi ya kalleni ina shigowa ya
miqe tsaye
naja natsaya na dauka zai kwasheni da
wani marine
kamar yanda yayimin a airport, Amma sai
naga
sa6anin haka, Durqusawa yayi gabana
yana kuka
kaman qaramin yaro yana bani haquri ya
cutar dani
yayita surutansa har yagama bance masa
komaiba,
Yatashi yagoge fuskarsa wai inshirya zai
maidani
wurin aikinsa nanfa aka fara sabuwar
rigima dan
bazan yarda yakaini wani sabon guri ya
ajiyeniba
alhalin bansan kowa agurinba, Nan
nashiga rera
kuka yazo yana lallashina amma naqiyin
shiru, Yayi
yayi naqiyin shiru sai shima ya zauna ya
fara kuka
lokacin abin ya bani mamaki ace kamarsa
yana
kuka sai ya bani tausayi ahankali na daina
kukan
natashi na bashi guri intaqaita miki jabo
saida yayi
nasarar barin wannan gidan dani...
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA part
10

Comments

Popular Posts