♥♥♥AURE KO ZAMAN GIDA♥♥♥•••••••• ••••••PART 3••••••••••18-4_2016

…Abinda yasa naqi zuwa kuwa kiranshi
maman
jamila (kishiyar maman mu) tace koda ban
saida
tallan da ta dauramin ba kada in kuskura
wani
ya
bani kudi yamun juye ko in bishi gida duk
ranarda
nayi haka sai ta yankani,Kuma zata riqa
dukana
kamar yanda take dukansu jamila (yayanta
kenan )Ashe su jamila juye suke ana ta6a
lalubarsu
shiyasa take chin ubansu.. naceto, Zo
karakani
muje
tare har yace bazai jeba sai kuma yace
kawo
inkaimuki na bashi ya kai ya dawo yace
waranki
na
dari shida da talatinne ga kudin kikai wa
almajirai
waran. Yace min ko ki saida rabi kikaiwa
almajirai
rabi ki boye sauran kudin. Har na yarda da
shawaransa sai kawai naga idan maman
jamila
tagane zataci ubana tace ina nake samun
kudi,
Nakoma gida da wuri akace ya akayi
nadawo da
wuri nayi bayani tace kar dai in kuskura in
shiga
motarsa kuma duk abinda ya bani kar inci,
Nace
to,
Tun daga ranar idan nafito talla nan zan
tarar da
motar mutuminnan nan kuma zan barta,
Banta6a
zuwa jikin motanba sai na jira audu abokin
tallana
yazo yakai asaye abani kudi...
Yanzu babana ya chanza yana bamu
kulawa
sosai
kuma ya sakamu islamiya dukanmu, Inada
qoqari
sosai amma su jamila sai a hankali cikin
shekara
daya na sauke qur'ani nashiga bangaren
hadda,Namma banyi qasa a guywaba wata
tara
na
haddace qur'ani da tajwid da komai, Nice
tafarko
atarihin makarantarmu da ta haddace
qur'ani
cikin
wata tara dama tun lokacinda nake karatu
kamin in
iya na haddace shiyasa da nazo sai yamin
sauqi
nandanan na haddace, Akayi gagarumin
bukin
yaye
dalibai hadda shugaban makarantarmu
yazo nay
karatu da muryar nan tawa nasamu
kyaututuka
sosai agurin malamanmu da manyan baqi,
Yanzu
na
daina talla saboda baba yana iya bakin
qoqarinsa
yachanza sosai yanzu baya barinmu da
tsumma
kamar da mun wadata sosai, Ranar
nadawo
daga
islamiya baba yace inzo naje gunsa sai
yacemun
wai aure zai nida ko nono banida za'ayimin
aure
gani
da qaramin jiki saboda ta dade da fara
nono
amma ni
yar qwaila dani, Bance komaiba nace to, ko
kinada
wanda kikeso nace a'ah, Aka sa ranar
aurena
aka
dauramin aure da mijin da banta6a ganiba
bansan
ko waye shiba…
Kukasance tare dani a AURE KO ZAMAN
GIDA
part 4

Comments

Popular Posts