RIGUNTSUMI PART 8b..01/02/2017
Shine yasoma farkawa tamkar a mafarki haka
yake ganin lamarin, zuciyar sace tayi wani
mummunar bugawa a rikice yake duban jikin sa
yana duban hajiya wacce keta sharar bacci
hankalin ta kwance.
Haka nan yatsinci gabansa na fad’uwa lokaci
zuwa lokaci. Yafi minti goma yana zaune bisa
gadon sai raba ido yake tamkar wani tsohon
munafuki, sai nazari yake a zuciyar Sa shi kam
tunda yake taraiyya da mata bai taba cin karo da
irin hakan ba,
“JAN!!! JAN!!! Hajiya ce ke kiransa cikin wani
irin rikitaccen murya mai rikita y’an maza,
lalubar gadon tashiga yi alamar tana neman sa
kuma hary yanzu bakinta bai bar kiran sunan sa
ba “JAN!!!”
Hannunta ya koma yarike da sauri ya saki
wani irin yarrr!!! Yaji ajikinsa, a hankali
tashiga bude narkakkun idanuwanta akansa, bai
san sanda murmushi ya kufce a bisa fuskar sa
ba, shikam yanajin hajiya kubra har a zuciyar
sa.
Jawo sa tayi a jikinta tafara sarrafa shi cikin
k’warewa irin ta manyan y’an bariki way’anda
sukasan yau da gobe a harkar.
*************************
“Yau satin Jan d’aya a gidan Hajiya Kubra, sun
gurji juna son rai. Jan jinsa yake tamkar awata
sabuwar duniyar yake, harwani haske yakara da
kiba acikin y’an k’wanakin nan. Sam baimaso ya
tuna cewa gobe zai koma nasarawa duk kuwa
dacewar y’ar tsohowar sa nanan makale a
zuciyar sa.
Gaskiya hajiyata wallahi zanyi missing dinki
sosai idan nakoma, yafad’a yana mai dubanta,
wani irin fari tayi masa da ido tare da kid’asu ta
kara shigewa Jikinsa tace karka damu Jan nanda
sati biyu zaka dawo nan gaba daya, kaga babu
abinda zai kara mana shamaki dajuna koya
kace?” takare maganar nata tana mai shigar da
idanuwanta cikin nasa, ajiyar zuciya yasauke
yace Hajiyata wallahi banaso ina nisa dake kona
sakan daya, murmushi mai kayatarwa tayi tace
my sweet Jan! Kanada babban matsayi a cikin
zuciyata.
Murmushi yasaki Wanda harsar da wushiryar
sa ta baiyana kumatun sa ya lotsa, d’an yatsanta
ta tura cikin ramin tana wasa dashi a hankali
tayi magana acikin kunnansa tamkar mai rad’a
Jan inason wannan dimple din naka yana kara
kayatar da fuskar ka, murmushi yakuma yi yace
har kin tuna min wata budurwa ta Teena! Tana
bala’in son dimple dinnan itama. Dif hajiya ta
d’auke wuta tare dayin kicin kicin da fuska
tamkar ba ita ba, nan danan Jan yasha jinin
jikinsa, fuska a murtuke ta dubesa kanajina ko?”
ni macece mai tsananin kishi akan abinda
nakeso sam banida mutunci akan kishi, dan haka
ka kiyaye karka kuma ambatar ko wace mace
agabana kai ko a baya nama ban baka iziniba!
Ta karashe maganar cike da izza.
Jikinsa a sanyaye yake dubanta, kai Jan kalle
ni nan? Na rantse da Allah zan iya kashe kowace
yarinya akanka! Wallahi zan iya aikata komi
akanka dan haka ka kiyaye baka bakowace irin
mace a duniyar nan! Ido waje Jan ke kallonta
zuciyar sa tamkar zata fad’o kasa dan bugawa…

RIGUNTSUMI PART 8b..01/02/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/01/riguntsumi-part-8b01022017.html
ReplyDelete