RUGUNTSUMI PART 4..29/01/2017
Wayar tayi kusan 20mnt a kashe, karshe Ya
kasa hakura kawai ya kunna wayarsa, ko second
biyar ba’ayi ba sai ga sak’on Hajiya,
“Lafiya naji wayar ka a kashe? Idan ka kunna
let me know.”
Ajiyar zuciya yayi hadi da shafa fuskanshi.
Bangaren Hajiya kuwa tana ganin delivery
report alamar sakon ta ya shiga jiki na rawa ta
danna kiranshi.
Bai dau wani lokaci ba ya daga, saboda ya kagu
ya k’ara jin muryan ta
“Lafiya ka kashe wayan ka?”
“Sorry Hajiya batir din ne yake bani matsala,
Amma insha Allah gobe zan siyo wani'”
“No no noooo! Ka bari gobe zan aiko maka da
waya, dazu ban baka amsar tambayoyinka ba,
sunana Hajiya Kubra sannan mijina kuma”
Gaban shi ya fadi had’i da sarkewar yawu,
Wanda yasa yayi wani guntun tari,
“Sannu ko ba kada lafiya ne!?”
Ta fada cikin kulawa,
Saboda hankalin ta ya tashi jin yana tari,
“No I’m OK,”
“Yauwa, Nace mijina Allah ya masa rasuwa tun
shekaru 15 da suka wuce banida yara, yarona
Allah ya masa rasuwa shekara 13 da suka
wuce,”
Wata nishadantacciyar ajiyar zuciya yayi, hadi
da feso iskan bakin sa waje,
Cikin jin dadi lafazin ta yace,
“Allah yajikansu Hajiya,”
Nan dai suka yi hira sosai Wanda zai kaisu
kusan awa uku suna waya, ko wannen su baya
son rabuwa da Dan uwan sa a lokacin, da zance
daya ya Kare, sai daya ya kirkiro wani aci gaba
da hira, har Sai da dan chajin wayarsa ya Kare
Tass sannan aka daina wayar.
Cike da tunanin juna suka kwanta, sannan aka
kwana da tunanin juna, abinda yafi ba ko
wannen su mamaki yanda suke jin juna a
zukatan su.
Baza su iya fassara shi da sunan SO ba, saboda
abin da sukeji yafi gaban Soyayyah budurwa da
saurayi,
Wata shakuwa ce sukeji wacce ba Wanda yasan
asalin ta bare tushen ta kowa yana jin haka a
tare dashi.
Tun da safee ya wuce gurin Mai chajin layin
su saboda basu kwana da wuta ba kuma yana son
yaji ya kwanan Hajiya Kubra, Amma kuma
rashin sa’a mai chajin bai bude ba.
Jiki a mace ya dawo gida, dabara ta fado masa
ya dauko wayar Mamasko ya cire sim card dinta
ya chusa nasa, mssg ne suka shigo har guda
hudu, biyu tana tambayar lafiyar sa, daya sai
da safee ta masa, dayan kuma good morning ne.
Murmushi yayi ya bata amsa cikin tsananin
kulawa......To be continue.. my whatsapp number 07066532526

RUGUNTSUMI PART 4..29/01/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/01/ruguntsumi-part-429012017.html
ReplyDelete