RUGUNTSUMI PART 5..29/01/2017
Siyayyah ce take gudana a gurin nan Hajiya
Kubra da JAN ba kama hannun yaro kuma
soyayyah din nan duk cikin waya suke darzanta,
ba Wanda ya sake ganin wani ita tana Abuja shi
kuma yana Nasarawa state, kulawa ta ko wane
bangare, har takai hajiya tana nema masa
transcript a Abuja saboda ya dawo nan yaci gaba
da karatunsa, ya Aminta da hakan sai dai baya
jin zai iya barin Mamasko ba, saboda haka dole
yasan yanda zaiyi da abarsa.!
Kamar kullum JAN tare da abokin sa Ahmad
suna bubbudawa kamar yanda suka saba, JAN
akwai wanka har na daukar hankali, gashi da
kwarjini a idon mutane,
Bazamu tsaya siffan tashi ba kawai dai zamuce
yes JAN ya had’u iya haduwa.!!!

RUGUNTSUMI PART 5..29/01/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/01/ruguntsumi-part-529012017.html
ReplyDelete