RUGUNTSUMI PART 8a...01/02/2017
JAN ne yake hada kayan sa don zuwa gurin
hajiyar sa, wacce Saida ya zabi mafi kyan kayan
sa, wasu ma sababbine ya siya, sannan ya ma
Mamasko sallama ya kama hanya sai Abuja..
Bai Sha wahala ba sabida tun daga lokacin da
ya shiga mota suke waya da Hajiya, idan kaga
baya waya to network ne ya dauke, har ya iso
garin Abuja.
Bata bari aka k’araso tasha ba tasa aka sauke shi
ta dauki kayan ta suka wuce gaba.
Murna a gurin su ba’a magana kamar su hadiye
juna dan farin ciki.
Hajiya ta chaba ado irin na rikakkun matan da
suka san kan bariki, sai wani fari da Ido takeyi,
shi kuma sai narkar da nashi idon yakeyi, kowa
dai da kalar salon Jan hankalin da yakeyi.
A kan hanya ta tsaya ta masa siyayyah sosai
har suka isa gida, hira sukeyi suna chin abinci..
Wani bakon abu da suka fuskanta shine kunyar
junan su sukeji, sai suka ijiye akan
Soyayyah da kunya ai ita ce soyayyah.
Sun Kare cin abinci sannan suka dawo suka
zauna Palo, hajiya ta tsinci kanta da tsananin
kunyar JAN, Shima hakan kunyarta yakeji sosai
da sosai, sabida haka yau dukda tsananin jin JAN
da takeyi aranta ta kasa fuskantar shi da zance
wani abu makamancin abinda takeji a ranta.
Haka yayi kusan sati daya amma ba abinda ya
shiga tsakanin su, illa tattalin juna hadi da
tausayin juna da sukeji,
Kusan kullum sai sun fita, duk wani guri na
shakatawa saida Hajiya takai JAN, kuma haka
zata kasa ta tsare kayan ta, duk da cewa idan
yana tare da ita baya ganin ko wace irin mace a
matsayin mace, hakan bai hanashi hango kayan
da suka fi na gaban sa ba.
Hajiya gata a matse sabida duk satin nan bata
samu fita rage zafi ba, gashi gobe zai koma gida.
Sabida hakan ba zata iya barin sa ya koma a
hakan ba, dole sai ta biya tata bukatar.
Waya tayi da kawar ta ta gaya mata halin da
take ciki.
Kawar tata tayi mamaki, sabida tasan Hajiya
Kubra ko cikin Yan bariki ita karshe ce, sabida
idan taga namiji ranta ya biya idan shine
limamin masallacin garin to sai tasan yanda tayi
ta biya bukatanta dashi, kuma ba asiri ba komai
kawai dai makirci da kissa irin na tsohuwar yar
bariki.
“Haba Hajiya kamar ke wannan yaron…..”
Hajiya tayi sauri ta katseta
“Please! banason dogon sharhi, nasan abinda
xaki fada, nidai ki gaya min ya zanyi, yau kissa
bata aiki yaseen..”
Dariya kawar tata tayi sosai, ta tabbatar da
cewa abin ya girmama da har Hajiya ta kasa
samun kansa, sannan tace,
“To nidai idan irin haka ta faru dani nakanyi
kokari na saka musu kwaya ne su fita hayyacin
su, sai kuma na basu maganin karfi ta yanda
jikin su bazai mutu ba kinga basa cikin hankalin
su kuma ga karfi na musamman da suke samu,
to komai lafiya kenan.”
Dariya suka sheke da ita, daji kaji manyan
mata. Haka tabi shawarar kawarta.
Batayi kasa a gwuywa ba ta nemi abinda aka
umurceta ta saka masa, duka biyun kuwa ta
samu, ta saka masa a gurinda bazai gane ba, nan
danan ya fita hayyacin sa.
Saidai matsalar ita ta kasa bashi kanta, gashi
tana gani available, kuma wannan shine last
chance da take dashi, karshe itama sai ta yanke
hukuncin kawai bari dai tasha kwayar.
Tasha sosai kuma ta kara bashi yasha, dukan su
hankullan su sun fita fita jikkunan su, sannan
suka sami damar aikata abinda zukatansu suke
muradi.
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.!!!

RUGUNTSUMI PART 8a...01/02/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/01/ruguntsumi-part-8a01022017.html
ReplyDelete