DANGIN MIJI EPISODE 6

EPISODE 6 DANGIN MIJINA
   Hakan bai bata daman sanin me ake min ba. Wata
rana inna taxo gaishe dani dan taji banda lafiya.
Shigo wanta keda wuya taci karoda ahmed da kuma
aisha suna manne da juna.daga ita sai vest.
shi kuma singlet a jikinsa.basu an kara da itaba.
Ta shigo da sallama hankalin su bai je
kanta ba.salatin da tayi ne ya dawo dasu. Innalilahi
wainna ilaihi rajiun. Ahmadu me nake gani?
ban kade aisha yayi tuni ya fadi kasa yana gaishe ta
yana sosa keya. Ta wuto dakina .ina kan sallaya naji
shigo warta. Tashi nayi na rungume ta ina kuka.
Ta zaunar dani sannan tace. Hakuri akeyi.shi zaman
aure dama ba dadi ake jiba. Ibada ne. Ki cigaba da
hakuri.ki rike sirrin auren ki. Kuma ki cigaba da rokon allah Allah .nace to inna. Ta mike
ta fice.ni kuma nadan rakata.bamu gansu a falon ba.
Rayuwa tamin tsanani. Tabbas sai dana tambayi
kaina. Dama haka auren take? ba dadi? tunda
na shigo kwanci yan hankalin sati biyu nayi. Bakin
cikin yau daban na gobe daban. Nazama tamkar
zautacciya. A satin su hajiya suka dawo. Wanda
muka je mata sannu da dawo wa. Tarin ka korafi
meye sababin ramewa na? aisha tayi caraf tace
momy ki kasan ko rabo ne? hajiya.tayi murmu shin
dadi to Allah kawo albarka. Rimi rimi a cikin satin
nazo naga gara gane kan hajiya. Itama ta chanja
tsangwa mata tafara min. Hardasu gori. A haka har
ahmed yaje mata da batun aure.ba karamin
tsorata nayi ba. Wai zai auri aisha kuma suka
amince mishi.dana masa magana.yaza ayi ko
shekara ban yiba zai kara aure? yamin duka sannan
yace gwara ita .yar gida ce nifa? nayi kuka kaman
raina zai fita.dasu zafyra suka zo na sanar musu
cewa ahmed zai kara aure.wani a sharrr furyad ta
kwararo. Dama ba sonki ya keba? wani kuka
na sakar. Zafyra ce tace. Kunsan me? wallahi ina ga
baya hayya cinsa amma duk irin son da yake mata
ina ya shiga? furyad tace dama haka mazan suke
a waje su lallameki kina shigowa a miki tsiya. Nayi
shiru. Da haka dai sukace intashi muyi gyran
daki na. Muka kunce gado na muka kakkabe harda
ward rope dina a nan mukaga abin mamaki. Wani
kwalbane irin na coke dakuma kwai a ciki. Nazaro
ido a firgice nace ta yaya kwan ta shiga? furyad tasa
hanka chief ta dauka tasa a kwando tace zamuje
gun malami dashi.wannan asiri ne. Ganin haka
yasa muka kwashe dakin tas. Anan muka rinka cin
karo da abubu wan tsibbu. Harda gunki. Muka
ciccire muka tofa addu'oi. Sannan muka mayar.
A nan sai ga ahmed da aisha sun shigo a tsorace ta
karaso tana zazzare ido. Me kuka yi a dakin? zafyra
ta buga mata wani harara sannan tace ubanki
muke yi. Tayi wani irin kuru ruwa zata damko
wuyan zafyra furyad ta kamota ta bugata da bango
anan ya fincike furyad yahan ka dasu. Ku fice min
daga gida. Daga yau karku kara dawo wa. Wani irin
salati nayi naje na kamo kafan sa kayi hakuri su kadai
nake dasu.wani irin tun kuda ni yayi saida na
mutsuka na buge da bango.....ku biyo ni a shafina mubarakadamu.blogspot.com

Comments

Popular Posts