Farashin man fetur ya dan sake dagawa

Farashin gangar danyen man fetur a
kasuwar duniya ta daga zuwa dalar Amirka
35 wanda wannan ne karon farko da man ya
kai hakan a wannan watan.
Farashin gangar danyen man fetur a kasuwar
duniya ta daga zuwa dalar Amirka 35 wanda
wannan ne karon farko da man ya kai hakan a
wannan watan.
A ranar Juma'ar makon da ya gabata farashin
ya daga a kasuwar duniya, inda a farkon makon
nan kuma ya kai har dala 35.25.
Manazarta na cewa, akwai yiwuwar farashin na
man fetur ya tsaya a kan dala 35 ko kuma ya
ma haura ahaka a watan Maris.
Tag: Man Fetur , Fetur

Comments

Popular Posts