EPISODE 4 OF DANGIN MIJINA
EPISODE 4 OF DANGIN MIJI.
Muna shiga class nan ma wani gurmin
ake.kowa nafadan son ranshi.mutane
dayawa sun ce soyayya muke da ahmed G
nikuma dariya suke ban. Ina ni ina ahmed
G. Ai yafi karfina. Maths teacher mune
yashigo, tunda yashigo yake harara na.
Hakan yamin nuni dacewa jira yake nayi
wani abu kiris yamin rashin mutunci
don haka sai na kiyaye na rufawa kaina
asiri. Dama a ki darshi inya shigo
lectures zaku mike bayan gai sheshi har
sai yayi settling, haka zalika idan yagama,
Zaku mike tsaye har yafice daga
fanninku. To yau ma hakan ne da yazo fita
natashi mikewa sai biro na yafadi na
tsugunna donna dauka, Naji yabuga wani
irin tsawa Su maeyah!!!! dama.
Inyamurine (igbo) bai iya pronouncing sunanba.
A firgice nace naam sir. Yace follow me to
my office.
Nan nazaro ido. Zafyra tace maganinki
bake kinki tashiba na tamke fuska nace biro nafa na dauka za kimin
tsiya na bishi abaya har office yasani
nazauna akasa nafi awa biyu agun.
Ahmed G yadawo yashigo office din
Yajuyo ya kallen baice komai ba, Ni kuma
kunya naji don tunda nake ba'a taba
kawoni staff da sunan nayi wani laifi ba. sai
yau wanda na tabbataa laifina bawani
babba bane. Har aka fita break aka koma
bawan Allahn nan baice mun komai ba.
Ahmed G kuma na zaune shima yaki fita
yasa mana ido.kuma baice komai ba.
Harna fara tunanin da gayya yakawoni
wato don Ahmed G yagan nine yaga
matakin dazai dauka. tashi yayi yafita can
sai gashi yadawo minti biyar saiga zafyra
tazo gum math teacher sir zan
tambaye ta inda ta ajiye mana test Papers
din mu za'a karba. Yace toh, sai tazo daidai
kunne na sannan tace. Inji mal. Ahmed G.
wai yasanki da taurin kai anma kiyi hakuri
kibada hakuri, na kalleta sannan nace
Allah sauwaka.
Tayi tayi na yi kwafa darai naki.harta gaji
tafice. Sai shima ahmed G.yafita. Hakan
yasa maths teacher yace natashi nayi
kneeling haka har aka tashi sannan yace
natafi shima don wani teacher yace masa
yabar ni nayi sallah ne. Ina fita naje bakin
tanki nadebi ruwa na zauna sai nayi
tagumi. Maganansa naji .Mayah! Yaushe
zaki daina taurin kai!? Tsugunawa wanda ba
gajiyawa bane anma ke ko kadan bantaba
jin kin bada hakuri ba, Na yi murmushi
sannan nace ana bada hakuri ne a lokacin
da akayi laifi Yace ba laifi kika yiba? Nace
ae. Wannan kuskurene.
Ya kada kai. sannan yace kije nurse ta
dubaki nasan jikinki yayi tsami. Nace a a
daga zama kawai? yace God save you
anjima zanzo.idan kuma tace mun bakizo ba zan miki
bulala jin ya ambaci bulala na tsorata
don kuwa dukan da ya yiwa su aisha alka
nake tunawa yayi dariya sannan yace
matsora ciya . Nace uhmn aibani kaunan
bulala ne. A haka mukayi sallama yafice
ni kuma na wuce masallaci
Washe gari bayan chemistry teachern mu
yafita sai ga math yashigo, na mugun bata
rai anma abun mamaki sai wani dariya
yakemun yana lallamina. Bayan
mun koma hostel ne sister Y amina muh'd
take bamu labara ashe dasu Ahmed G.
suka koma quarters na teachers, Da dare
ahmed ya kwankwasa kofa shi kuwa math
teacher ya bude. Anan ahmed yatike shi
da bindiga yace idan baifita harka naba to
saiya harbeshi yaga waye gatansa. Furyad
ta kwashe dawani dariyan mugunta
hehehe inyamuri (igbo) yaga mutuwa. Ai kuwa
washe gari mukaji labari wai ya nemi
transfer zuwa wani branch din
makarantan dake toro anma shi maza ne
kawai. Munci dariya kam balaifi.
Laifin dadi karewa .mungama ss1 inda
muka shigo ss2 kuma awannan watan
ahmed G.zasu gama servise (NYSC) dinsu
bashi ba, hatta ni. nawani tsomare na rame na dawo
abun tausayi. Shine gatana a makarantan.
Yanxu yana tafiya shikenan kuma. Duk da
mun shigo senior class anma bazanji dadi
ba.
A satin aka hada wani thanks giving
wanda zaayi a makarantan. Kowa zai
hallata. Aka hada drama dasu fashion
parade a hakane na fito as fulani.
Ba karamin kyau nayi ba. Nasa kayan
Fulani, gashina ma nayi kitson fulani. mun kimtsa
tsaf zamuyi wasan al'adun fulani. Na leko tagun (window) don na karbi
takalmi. ashe ahmed G. ya hangoni. Wani
irin. Girgiza yayi bashiri yasauko. Ni kuma
na koma gun da muke shiri na tsaya don
jira a kiramu nima nafita. Yana shigowa ya
kutso kai. Ina mayah!!! Gaba daya aka
natsu nace gani. Ya qara min kallo head to
toe. Sannan yace crazy you!! Kina tunanin
haka zaki fita!?? Nakalli jikina da kyau
sannan nace ai fashion parade ne. will
you shut up? Ya kitseni. Baniba har
mutanen gun sun tsorata. Idan kika
kuskura kika fita haka i will deal with you.
ya juya ya fita. Niko tsugunawa nayi ina
tunani.furyad dama a kanuri zata futo,
zafyra kuma hausa. Sukace na hakura
tunda hakane. Na kallesu sannan nace.
Ubana ne dazai hanani? ! Its just for fun.
Furyad tace kinfi kowa sanin halinshi is
left for you. Ana kiran fulani kuwa nafice
abuna. Nayi nadawo nahan kalta da
yana yin da fuskan sa yadawo wanda baya
shiga wannan yana yin sai in antabani. Yau
gashi nida kaina na bata mishi rai. Ina
gamawa nakoma hostel.nasa check saiga
wata kuwa tazo wai kizo inji malam
ahmed. na fice ina zuwa baiyi wata wata
ba mari ya sharara min tassssss.
Nadago na kalleshi tare da rike
fuskana, Na bude baki zanyi magana yace
shhhhhhhhhh. Tare dasa hannun sa a
bakina alamun nayi shiru. Nayi kwaf ina
kallonshi. Mamaki al'ajabi komai ya cikani.
Wannan ma ai rainin wayo ne. sai yace. “Banaso koda ba'a
gabanaba wani yagane min jikin ki”.
Sai nace amma malam!! Sai ya katse ni, nadai
gayamiki. Be warned .yajuya yatafi. Hostel
na shiga na rinka kuka wannan ma ai cin
mutunci ne ko mamana data haifen bata
taba mari naba balle wani, su zafyra da
furyad suka shigo. Furyad ce tace meye
kuma na kuka? Sai dana gama kuka na mai
isana. sannan na gaya musu abinda
yafaru.furyad tana dariya tace ke kishine.
Kuma saida aka miki magana. Kinfi kowa
sanin halinshi anma kika take kika fita.
Haushi yasa ko kulasu banyiba. Washe gari
munje prep. Dama ranan shine on duty.
Ya aika nazo. Nace yarin yan tatafi.
Sai daya aiko mutane hudu anma ina
zaune kif ko motsawa banyiba. Su furyad
kuwa sai lallami suke. Nace su rabu dani.
Haka kuwa akayi. Antashi a prep na dauko
books dina zamu wuce islamiya. Naganshi
zaune a gate din classes din. Yadaura
hannu akai. Bayama cikin tunaninsa.
Saina koma nazauna.haka akata wucewa
har aka watse naga baida niyyan tashi. Sai
nabata rai nazo zan wuce. Mayah"!!!!!
Yakirani.na tsaya anma ban juya ba.
Yataso yazo daidai bayana hakan yasa
nadan kara gaba gudun zargin students
tunda naga shi ba kunya bane ta isheshi.
Yace me yasa zaki zabi ki hukunta ni
tahaka?shin baki lura dani bane? Wallahi
ina sonki nafara kaunar kine tun randa na
hada ido dake, kinada kwarjini sannan a
idonki akwai wani sirri wanda bakowa
bane zai fahimta. Kece farin cikina. Farin
cikinki shine nawa haka bakin ciki. Kiyi
hakuri abisa marinki danayi zafin kishine,
saidana koma gida abun yadamen.
Hawaye ne suka zuba a idona batare dana
kalleshiba dasauri nafice agun, gudun
karya biyoni shima juyawa yayi yabar gun.
Danaje islamiyan ma ban fahimci
komai ba. Har aka tashi.sannan muka taho
nida su zafyra mukayi alwala mukaje
masallaci don muyi magrib. Anan suka
takuramin har naga ya musu. Kowace
jikinta yayi sanyi sannan furyad tace.
Majidadi kina son shi aiko! ? Na kalleta
sannan najuya kai. Zafyra tace erhn gud
shiru ma amsane.
A satin komai ya canja kaman baniba.
Wani irin shaukin so ne yake kwasata. Ina
matukar son ahmed G. so na hakika. Babu
sirki a wannan son. Zan iya salwan ta
rayuwa na akan shi haka kuwa akayi suka
gama service dinsu ba karamin tashin
hankali nashi gaba a satin da zasu
kammala. Duk na sukur kuce n awani
rame. Karatun ma bana iyayi .lura
da hakan yasa wata rana ya aika a kiran.
Jaje office dinsu .nasa meshi idona a kasa.
Yace mayah!! Nace naam. Yace
ayya.yanzu zan barki ko?! To je kiyi kukan
missing! ungo. Ya miko min handkerchief
dawata takarda yace jeki share hawayen
naki. Nadan muskuta kaman bazan karba
ba.nace waya gayama zanyi missing
dinka? ka tattara katafi ko zan samu
wasu.duk ka kashe min kasuwa. Wani irin
tsorattaccen kallo yamin. Kafin yace
komai harna ruga waje Ina zuwa hostel
nazauna naci kukana. Na jefar da letan
cikin akwati.don a tunani na ba wuce ban
hakuri ba. Saida daddare nace barin
duba. Ko hankali na zai dan kwanta nasan
ahmed G. Da iya kalamu masu dadi.
Na dauko nafara karantawa
My Babyyyyy
Just nasanar dake cewa nayi alkawarin
zama dake ta kowani hali. Bazan bari a
cuce kiba. Don haka na yanke shawaran
applying zama permanent teacher don
nazauna dake har ranan dazaki kammala.
Sannan albishirin ki. Nakai goron tambaya
na gidanku.kuka an amince min.
Your husband
Ahmed Galadima.
Wani irin tsalle da ihu nayi. Wanda
saidana farkar da mutane daga
bacci.lafiya aka fara tambaya nace
babu😒.kowa tagama complain dinta
sannan takoma.dama furyad da zafyra
yan baccin mutuwa ne. Insun kwanta basa
tashi sai safiya. Shima da rikici suke
tashi.da safe bayan munsa uniform nafito
musu da letan habawa sai akafasa
karyawan suka barni da hadawa. Zafyra
tadauko iron bucket.furyad tadauko
slippers.anan suka fara kida.suna waka.
::Yaune muketa murna Sumayya tazama
amarya.zataje gidan miji. Karki nuna
fargaba. Ahmadu zoka bata hakkinta na
sunnah.
To be Continue…http%3A%2F%2Fmubarakadamu.blogspot.com%2F2016%2F02%2Fepisode-4-of-dangin-miji-1822016

Comments
Post a Comment