EPISODE 4 OF DANGIN MIJI 18/2/2016 8:00am
Muna shiga class’s nanma wani gurmin
ake.kowa nafadan son ranshi.mutane
dayawa sun ce soyayya muke da ahmed G
nikuma dariya suke ban. Inani ina ahmed
G. Ai yafi karfina. Maths teacher mune
yashigo, tunda yashigo yake harara na.
Hakan yamin nuni dacewa jira yake nayi
wani abu kiris yamin rashin mutunci
donhaka sai na kiyaye narufawa kaina
asiri. Dama a kai danshi inyaashigo
lectures zaku mike bayan gai sheshi har
sai yayi settling, haka zalika idan yagama
Zaku mike kubar aji har yafice daga
fanninku. To yauma hakanne datazo fita
natashi mikewa sai biro na yafadi na
tsugunna donna dauka, Naji yabuga wani
irin tsawa Su maeyah!!!! dama.
Inyamurine bai iya pronouncing sunanba.
A firgice nace naam sir. Yace follow me to
my office.
Nan nazaro ido. Zafyra tace maganinki
bake kinki tashiba na tamke fuska nace
kuji iskaro biro nafa nadauka zakimin
tsiya nabishi abaya har office yasani
nazauna akasa nafi awa biyu agun.
Ahmed G yadawo yashigo office din
Yajuyo ya kallen baice komaiba, Nikuma
kunya naji don tunda nake baataba
kawoni staff dasunan nayi wani laifiba sai
yau wanda natabbata laifina bawani
babba bane. Har aka fita break aka koma
bawan Allahnan baicemun komaiba.
Ahmed G kuma nazaune shima yaki fita
yasa mana ido.kuma baice komaiba.
Harna fara tunanin da gayya yakawoni
wato don Ahmed G yagan nine yaga
matakin dazai dauka tashi yayi yafita can
sai gashi yadawo minti biyar saiga zafyra
tazo gum math teacher sir barin
tambayeta inda ta ajiyemana test Papers
dinmu zaa karba. Yace toh, sai tazo daidai
kunnena sannan tace. Inji mal. Ahmed G.
wai yasanki da taurin kai anma kiyi hakuri
kibada hakuri, na kalleta sannan nace
Allah sauwaka.
Tayi tayi na yi kwafa darai naki.hartagaji
tafice. Sai shima ahmed G.yafita. Hakan
yasa maths teacher yace natashi nayi
kneeling haka har aka tashi sannan yace
natafi shima don wani teacher yace masa
yabarni nayi sallah ne. Ina fita naje bakin
tanki nadebi ruwa nazauna sai nayi
tagumi. Maganansa naji .Mayah! Yaushe
zaki daina taurin kai!? Tsugunawa wada ba
gajiyawa bane anma ke kokadan bantaba
jin kinbada hakuri ba, Na yi murmushi
sannan nace ana bada hakuri ne a lokacin
da akayi laifi Yace ba laifi kikayiba? Nace
ae. Wannan kuskurene.
Ya gyada kai sannan yace kije nurse ta
dubaki nasan jikinki yayi tsami. Nace a a
daga zama kawai? yace God save you
anjima nazo tacemun bakizo ba zanmiki
bulala jin ya ambaci bulala na tsorata
donkuwa dukan dayayi wasu aisha alka
nake tunawa yayi dariya sannan yace
matsoraciya . Nace uhmn aibani kaunan
bulala ne. Ahaka mukayi sallama yafice
nikuma nawuce masallaci
Washe gari bayan chemistry teachernmu
yafita saiga math yashigo, na mugun bata
rai anma abun mamaki sai wani dariya
yakemun yana lallamina. Bayan
munkoma hostel ne sister yamina muhd
take bamu labara ashe dasu Ahmed G.
suka koma quarters na teachers, Da dare
ahmed ya kwankwasa kofa shikuwa math
teacher yabude. Anan ahmed yatike shi
da bindiga yace idan baifita harka naba to
saiya harbeshi yaga waye gatansa. Furyad
ta kwashe dawani dariyan mugunta
hehehe inyamuri yaga mutuwa. Aikuwa
washe gari mukaji labari wai yanemi
transfer zuwa wani branch din
makarantan dake toro anma shi maza ne
kawai. Munci dariya kam balaifi.
Laifin dadi karewa .mungama ss1 inda
muka shigo ss2 kuma awannan watan
ahmed G.zasu gama servise (NYSC) dinsu
bashi ba, hattani nawani tsomare nadawo
abun tausayi. Shine gatana a makarantan.
Yanxu yana tafiya shikenan kuma. Duk da
mun shigo senior class anma bazanji dadi
ba.
A satin aka hada wani thanks giving
wanda zaayi a makarantan. Kowa zai
hallata. Aka hada drama dasu fashion
parade ahakane nafito as fulani.
Bakaramin kyau nayi ba. Nasa kayan
Fulani, gashina ma nayi kitson munkimtsa
tsaf zamuyi. Naleko tagun don nakarbi
takalmi ashe ahmed G. yahangoni. Wani
irin. Gigiza yayi bashiri yasauko. Nikuma
nakoma gun damuke shiri na tsaya don
jira akiramu nima nafita. Yana shigowa ya
kutso kai. Ina mayah!!! Gaba daya aka
nutsu nace gani. Yakaremin kallo head to
toe. Sannan yace crazy you!! Kina tunanin
haka zaki fita!?? Nakalli jikina dakyau
sannan nace ai fashion parade ne. will
you shut up? Ya kitseni. Baniba har
mutanen gun sun tsorata. Idan kika
kuskura kika fita haka i will deal with yo.
yajuya yafita. Niko tsugunawa nayi ina
tunani.furyad dama a kanuri zata futo,
zafyra kuma hausa. Sukace nahakura
tunda hakane. Nakallesu sannan nace.
Ubanane dazai hanani? ! Its just for fun.
Furyad tace kinfi kowa sanin halinshi is
left for you. Ana kiran fulani kuwa nafice
abuna. Nayi nadawo nahan kalta da
yanayin dafuskansa yadawo wanda baya
shiga wannan yanayin sai in antabani. Yau
gashi nida kaina na batamishi rai. Ina
gamawa nakoma hostel.nasa check saiga
wata kuwa tazo waikizo inji malam
ahmed. nafice ina zuwa baiyi wata wata
ba mari ya sharara min tassssss.
Nadago na kalleshi tare da rike
fuskana, Nabude baki zanyi magana yace
shhhhhhhhhh. Tare dasa hannunsa a
bakina alamun nayi shiru. Nayi kwaf ina
kallonshi. Mamaki alajabi komai yacikani.
Wannan ma ai rainin wayo ne. Ba idda
tunanina ba sai yace. “Banaso koda baa
gabanaba wani yaganemin jikinki”.
Nace anma malam ya katse ni nadai
gayamiki. Be warned .yajuya yatafi. Hostel
nashiga narinka kuka wannanma ai cin
mutuncine ko mamana data haifen bata
taba marinaba balle wani, su zafyra da
furyad suka shigo. Furyad ce tace meye
kuma na kuka? Sai dana gama kukana mai
isana sannan nagayamusu abinda
yafaru.furyad tana dariya tace ke kishine.
Kuma saida akamiki magana. Kinfi kowa
sanin halinshi anma kika take kika fita.
Haushi yasa ko kulasu banyiba. Washegari
munje prep. Dama ranan shine on duty.
Ya aika nazo. Nace yarinyan tatafi.
Saidaya aiko mutane hudu anma ina
zaune kif ko motsawa banyiba. Su furyad
kuwa sai lallami suke. Nace su rabu dani.
Haka kuwa akayi. Antashi a prep nadauko
books dina zamu wuce islamiya. Naganshi
zaune a gate din classes din. Yadaura
hannu akai. Bayama cikin tunaninsa.
Saina koma nazauna.haka akata wucewa
har aka watse naga baida niyyan tashi. Sai
nabata rai nazo zan wuce. Mayah"!!!!!
Yakirani.na tsaya anma ban juya ba.
Yataso yazo daidai bayana hakan yasa
nadan kara gaba gudun zargin students
tunda nagashi ba kunya bane ta isheshi.
Yace meyasa zaki zabi ki hukunta ni
tahaka?shin baki lura dani bane? Wallahi
ina sonki nafara kaunarkine tun randa na
hada ido dake, kinada kwarjini sannan a
idonki akwai wani sirri wanda bakowa
bane zai fahimta. Kece farin cikina. Farin
cikinki shine nawa haka bakin ciki. Kiyi
hakuri abisa marinki danayi zafin kishine,
saidana koma gida abun yadamen.
Hawaye ne suka zuba a idona batare dana
kalleshiba dasauri nafice agun, gudun
karya biyoni shima juyawa yayi yabar gun.
Danaje islamiyanma ban fahimci
komaiba. Har aka tashi.sannan muka taho
nida su zafyra mukayi alwala mukaje
masallaci don muyi magrib. Anan suka
takuramin har nagayamusu. Kowacce
jikinta yayi sanyi sannan furyad tace.
Majidadi kina sonshi aiko! ? Na kalleta
sannan najuya kai. Zafyra tace erhn gud
shiru ma amsane.
A satin komai na yacanja kaman baniba.
Wani irin shaukin so ne yake kwasata. Ina
matukar son ahmed G. so na hakika. Babu
sirki awannan son. Zan iya salwanta
rayuwana akanshi haka kuwa akayi suka
gama service dinsu bakaramin tashin
hankali nashigaba a satin dazasu
kammala. Duk na sukurkuce nawani
rame. Karatunma bana iyayi .lura
dahakan yasa wata rana ya aika akiran.
Jaje office dinsu .nasameshi idona a kasa.
Yace mayah!! Nace naam. Yace
ayya.yanzu zan barki ko?! To jekiyi kukan
missing ungo. Yamikomin handkerchief
dawata takarda yace jeki share hawayen
naki. Nadan muskuta kaman bazan karba
ba.nace waya gayama zanyi missing
dinka? ka tattara katafi ko zan samu
wasu.duk ka kashemin kasuwa. Wani irin
tsorattaccen kallo yamin. Kafin yace
komai harna ruga waje Ina zuwa hostel
nazauna naci kukana. Na jefar da letan
cikin akwati.don a tunanina ba wuce ban
hakuri ba. Saida daredare nace barin
duba. Ko hankalina zai dan kwanta nasan
ahmed G. Da iya kalamu masu dadi.
Nadauko nafara karantawa
My Babyyyyy
Just nasanar dake cewa nayi alkawarin
zama dake ta kowani hali. Bazan bari a
cucekiba. Donhaka nayanke shawaran
applying zama permanent teacher don
nazauna dake har ranan dazaki kammala.
Sannan albishirinki. Nakai goron tambaya
na gidanku.kuka an amince min.
Your husband
Ahmed Galadima.
Wani irin tsalle da ihu nayi. Wanda
saidana farkar da mutane daga
bacci.lafiya aka fara tambaya nace
babu.kowa tagama complain dinta
sannan takoma.dama furyad da zafyra
yan baccin mutuwa ne. Insun kwanta basa
tashi sai safiya. Shima da rikici suke
tashi.dasafe bayan munsa uniform nafito
musu da letan habawa sai akafasa
karyawan suka barni da hadawa. Zafyra
tadauko iron bucket.furyad tadauko
slippers.anan suka fara kida.suna waka.
::Yaune muketa murna Sumayya tazama
amarya.zataje gidan miji. Karki nuna
fargaba. Ahmadu zoka bata hakkinta na
sunnah.
To be Continue…
ake.kowa nafadan son ranshi.mutane
dayawa sun ce soyayya muke da ahmed G
nikuma dariya suke ban. Inani ina ahmed
G. Ai yafi karfina. Maths teacher mune
yashigo, tunda yashigo yake harara na.
Hakan yamin nuni dacewa jira yake nayi
wani abu kiris yamin rashin mutunci
donhaka sai na kiyaye narufawa kaina
asiri. Dama a kai danshi inyaashigo
lectures zaku mike bayan gai sheshi har
sai yayi settling, haka zalika idan yagama
Zaku mike kubar aji har yafice daga
fanninku. To yauma hakanne datazo fita
natashi mikewa sai biro na yafadi na
tsugunna donna dauka, Naji yabuga wani
irin tsawa Su maeyah!!!! dama.
Inyamurine bai iya pronouncing sunanba.
A firgice nace naam sir. Yace follow me to
my office.
Nan nazaro ido. Zafyra tace maganinki
bake kinki tashiba na tamke fuska nace
kuji iskaro biro nafa nadauka zakimin
tsiya nabishi abaya har office yasani
nazauna akasa nafi awa biyu agun.
Ahmed G yadawo yashigo office din
Yajuyo ya kallen baice komaiba, Nikuma
kunya naji don tunda nake baataba
kawoni staff dasunan nayi wani laifiba sai
yau wanda natabbata laifina bawani
babba bane. Har aka fita break aka koma
bawan Allahnan baicemun komaiba.
Ahmed G kuma nazaune shima yaki fita
yasa mana ido.kuma baice komaiba.
Harna fara tunanin da gayya yakawoni
wato don Ahmed G yagan nine yaga
matakin dazai dauka tashi yayi yafita can
sai gashi yadawo minti biyar saiga zafyra
tazo gum math teacher sir barin
tambayeta inda ta ajiyemana test Papers
dinmu zaa karba. Yace toh, sai tazo daidai
kunnena sannan tace. Inji mal. Ahmed G.
wai yasanki da taurin kai anma kiyi hakuri
kibada hakuri, na kalleta sannan nace
Allah sauwaka.
Tayi tayi na yi kwafa darai naki.hartagaji
tafice. Sai shima ahmed G.yafita. Hakan
yasa maths teacher yace natashi nayi
kneeling haka har aka tashi sannan yace
natafi shima don wani teacher yace masa
yabarni nayi sallah ne. Ina fita naje bakin
tanki nadebi ruwa nazauna sai nayi
tagumi. Maganansa naji .Mayah! Yaushe
zaki daina taurin kai!? Tsugunawa wada ba
gajiyawa bane anma ke kokadan bantaba
jin kinbada hakuri ba, Na yi murmushi
sannan nace ana bada hakuri ne a lokacin
da akayi laifi Yace ba laifi kikayiba? Nace
ae. Wannan kuskurene.
Ya gyada kai sannan yace kije nurse ta
dubaki nasan jikinki yayi tsami. Nace a a
daga zama kawai? yace God save you
anjima nazo tacemun bakizo ba zanmiki
bulala jin ya ambaci bulala na tsorata
donkuwa dukan dayayi wasu aisha alka
nake tunawa yayi dariya sannan yace
matsoraciya . Nace uhmn aibani kaunan
bulala ne. Ahaka mukayi sallama yafice
nikuma nawuce masallaci
Washe gari bayan chemistry teachernmu
yafita saiga math yashigo, na mugun bata
rai anma abun mamaki sai wani dariya
yakemun yana lallamina. Bayan
munkoma hostel ne sister yamina muhd
take bamu labara ashe dasu Ahmed G.
suka koma quarters na teachers, Da dare
ahmed ya kwankwasa kofa shikuwa math
teacher yabude. Anan ahmed yatike shi
da bindiga yace idan baifita harka naba to
saiya harbeshi yaga waye gatansa. Furyad
ta kwashe dawani dariyan mugunta
hehehe inyamuri yaga mutuwa. Aikuwa
washe gari mukaji labari wai yanemi
transfer zuwa wani branch din
makarantan dake toro anma shi maza ne
kawai. Munci dariya kam balaifi.
Laifin dadi karewa .mungama ss1 inda
muka shigo ss2 kuma awannan watan
ahmed G.zasu gama servise (NYSC) dinsu
bashi ba, hattani nawani tsomare nadawo
abun tausayi. Shine gatana a makarantan.
Yanxu yana tafiya shikenan kuma. Duk da
mun shigo senior class anma bazanji dadi
ba.
A satin aka hada wani thanks giving
wanda zaayi a makarantan. Kowa zai
hallata. Aka hada drama dasu fashion
parade ahakane nafito as fulani.
Bakaramin kyau nayi ba. Nasa kayan
Fulani, gashina ma nayi kitson munkimtsa
tsaf zamuyi. Naleko tagun don nakarbi
takalmi ashe ahmed G. yahangoni. Wani
irin. Gigiza yayi bashiri yasauko. Nikuma
nakoma gun damuke shiri na tsaya don
jira akiramu nima nafita. Yana shigowa ya
kutso kai. Ina mayah!!! Gaba daya aka
nutsu nace gani. Yakaremin kallo head to
toe. Sannan yace crazy you!! Kina tunanin
haka zaki fita!?? Nakalli jikina dakyau
sannan nace ai fashion parade ne. will
you shut up? Ya kitseni. Baniba har
mutanen gun sun tsorata. Idan kika
kuskura kika fita haka i will deal with yo.
yajuya yafita. Niko tsugunawa nayi ina
tunani.furyad dama a kanuri zata futo,
zafyra kuma hausa. Sukace nahakura
tunda hakane. Nakallesu sannan nace.
Ubanane dazai hanani? ! Its just for fun.
Furyad tace kinfi kowa sanin halinshi is
left for you. Ana kiran fulani kuwa nafice
abuna. Nayi nadawo nahan kalta da
yanayin dafuskansa yadawo wanda baya
shiga wannan yanayin sai in antabani. Yau
gashi nida kaina na batamishi rai. Ina
gamawa nakoma hostel.nasa check saiga
wata kuwa tazo waikizo inji malam
ahmed. nafice ina zuwa baiyi wata wata
ba mari ya sharara min tassssss.
Nadago na kalleshi tare da rike
fuskana, Nabude baki zanyi magana yace
shhhhhhhhhh. Tare dasa hannunsa a
bakina alamun nayi shiru. Nayi kwaf ina
kallonshi. Mamaki alajabi komai yacikani.
Wannan ma ai rainin wayo ne. Ba idda
tunanina ba sai yace. “Banaso koda baa
gabanaba wani yaganemin jikinki”.
Nace anma malam ya katse ni nadai
gayamiki. Be warned .yajuya yatafi. Hostel
nashiga narinka kuka wannanma ai cin
mutuncine ko mamana data haifen bata
taba marinaba balle wani, su zafyra da
furyad suka shigo. Furyad ce tace meye
kuma na kuka? Sai dana gama kukana mai
isana sannan nagayamusu abinda
yafaru.furyad tana dariya tace ke kishine.
Kuma saida akamiki magana. Kinfi kowa
sanin halinshi anma kika take kika fita.
Haushi yasa ko kulasu banyiba. Washegari
munje prep. Dama ranan shine on duty.
Ya aika nazo. Nace yarinyan tatafi.
Saidaya aiko mutane hudu anma ina
zaune kif ko motsawa banyiba. Su furyad
kuwa sai lallami suke. Nace su rabu dani.
Haka kuwa akayi. Antashi a prep nadauko
books dina zamu wuce islamiya. Naganshi
zaune a gate din classes din. Yadaura
hannu akai. Bayama cikin tunaninsa.
Saina koma nazauna.haka akata wucewa
har aka watse naga baida niyyan tashi. Sai
nabata rai nazo zan wuce. Mayah"!!!!!
Yakirani.na tsaya anma ban juya ba.
Yataso yazo daidai bayana hakan yasa
nadan kara gaba gudun zargin students
tunda nagashi ba kunya bane ta isheshi.
Yace meyasa zaki zabi ki hukunta ni
tahaka?shin baki lura dani bane? Wallahi
ina sonki nafara kaunarkine tun randa na
hada ido dake, kinada kwarjini sannan a
idonki akwai wani sirri wanda bakowa
bane zai fahimta. Kece farin cikina. Farin
cikinki shine nawa haka bakin ciki. Kiyi
hakuri abisa marinki danayi zafin kishine,
saidana koma gida abun yadamen.
Hawaye ne suka zuba a idona batare dana
kalleshiba dasauri nafice agun, gudun
karya biyoni shima juyawa yayi yabar gun.
Danaje islamiyanma ban fahimci
komaiba. Har aka tashi.sannan muka taho
nida su zafyra mukayi alwala mukaje
masallaci don muyi magrib. Anan suka
takuramin har nagayamusu. Kowacce
jikinta yayi sanyi sannan furyad tace.
Majidadi kina sonshi aiko! ? Na kalleta
sannan najuya kai. Zafyra tace erhn gud
shiru ma amsane.
A satin komai na yacanja kaman baniba.
Wani irin shaukin so ne yake kwasata. Ina
matukar son ahmed G. so na hakika. Babu
sirki awannan son. Zan iya salwanta
rayuwana akanshi haka kuwa akayi suka
gama service dinsu bakaramin tashin
hankali nashigaba a satin dazasu
kammala. Duk na sukurkuce nawani
rame. Karatunma bana iyayi .lura
dahakan yasa wata rana ya aika akiran.
Jaje office dinsu .nasameshi idona a kasa.
Yace mayah!! Nace naam. Yace
ayya.yanzu zan barki ko?! To jekiyi kukan
missing ungo. Yamikomin handkerchief
dawata takarda yace jeki share hawayen
naki. Nadan muskuta kaman bazan karba
ba.nace waya gayama zanyi missing
dinka? ka tattara katafi ko zan samu
wasu.duk ka kashemin kasuwa. Wani irin
tsorattaccen kallo yamin. Kafin yace
komai harna ruga waje Ina zuwa hostel
nazauna naci kukana. Na jefar da letan
cikin akwati.don a tunanina ba wuce ban
hakuri ba. Saida daredare nace barin
duba. Ko hankalina zai dan kwanta nasan
ahmed G. Da iya kalamu masu dadi.
Nadauko nafara karantawa
My Babyyyyy
Just nasanar dake cewa nayi alkawarin
zama dake ta kowani hali. Bazan bari a
cucekiba. Donhaka nayanke shawaran
applying zama permanent teacher don
nazauna dake har ranan dazaki kammala.
Sannan albishirinki. Nakai goron tambaya
na gidanku.kuka an amince min.
Your husband
Ahmed Galadima.
Wani irin tsalle da ihu nayi. Wanda
saidana farkar da mutane daga
bacci.lafiya aka fara tambaya nace
babu.kowa tagama complain dinta
sannan takoma.dama furyad da zafyra
yan baccin mutuwa ne. Insun kwanta basa
tashi sai safiya. Shima da rikici suke
tashi.dasafe bayan munsa uniform nafito
musu da letan habawa sai akafasa
karyawan suka barni da hadawa. Zafyra
tadauko iron bucket.furyad tadauko
slippers.anan suka fara kida.suna waka.
::Yaune muketa murna Sumayya tazama
amarya.zataje gidan miji. Karki nuna
fargaba. Ahmadu zoka bata hakkinta na
sunnah.
To be Continue…
Comments
Post a Comment