EPISODE 5 OF DANGIN MIJINA
Inna da baba sunyi murna matuka da dawo wana.sun ga yadda na kara girma.kyau da haske.inna tace ana ramewa a boadin school ke kam kyau ki keyi .
A wani dare ne. Inna tace yan nan. Wannan malamin kun yaxo kwanaki yayi tambaya. Da ba muso mu bashi amsa ba. Amma mahaifin ki yaga yadda yake lura dake a makaranta ya tabbata cewa shi mai taimakon kine .hakan yasa ya amince.dafatan zabin ya miki?! Nace ae inna ba damuwa. A haka muka kare hutun mu. Muka koma hutu.a lokacin aka raba prefectship abin mamaki wai ni aka bawa headgirl.zafyra labour Furyad kitchen.mukam mune da makarantan. Tunda duk muhimman post a hannun mu suke. Muka bi da yara yanda sukeso. Kowa ka tambaya yana son mu.shi kanshi principal yaji dadin kasan cewar mu. Prefect.a lokacin su aisha alka suka zana jarabawa suka fita. Ran fitansu ta kirani taban leta. Na karba naje na nutsu ina karan tawa
Xuwa gareki
Ina mai tabbatar miki da cewa kuma baki shawara ki guji shigowa gidan mu.don bagun zamanki bane. Ahmed nawa ne har abada. Idan ki kayi garajen auren sa. za kiyi dana sani a rayuwan ki.
Na tsaya na tsurawa letan ido. Yagawa nayi atake.ba tare dana sa komai a raina ba. A gani na razana ni take sonyi.a haka muka kammala secondry school.ranan fita munyi kuka da juna. Da masoya. Ahmed shima a ranan yayi resign.ba suyi mamaki ba.dama principal din yasan don nine. Ahmed ne ya dawo damu.sai da ya sauke zafyra a igbo quarters.sannan muka sauke furyad a federal low cost.don duk naga gidansu. Muka yi alkawarin sada xumunci wa juna. Sannan yadawo dani gida. Na shiga na tarar gidan a cike makil.abun yaban mamaki. Ko ina na gifta ga amaryan taxo.haka inna takaini gunsu gwaggo na. A kafaramin gyran jiki. Anan inna take gayamin tun wan chan juma an aka daura aure na da ahmed G.nayi mamaki kwarai dagaske.to me yasa bai gayamin ba..?ban gama mamaki ba saida yamma da naga zafyra dasu furyad da kuma wasu yan ajinmu da ashoken su kowa ta kure adaka. Anan suke gayamin ahmed G.ne yadauki nauyin komai.kuma ya sanar dasu yace karsu gayamin.yanxu ma shiya bada motoci a kawo mu.mu kayi walima. Sannan da daddare ahmed G.da abokansa suka shirya dinner .munje mun dawo lafiya washe gari inna ta kirani tarin kamin wa'azi.ha kama baba. Da daddare aka kaini dakina. Dake GRA.
6⃣Katon gidan da aka shiga dani.shiya matukar bani tsoro.haka muka shiga. Da misalin karfe sha daya bayan kowa ya watse. Ango na ya shigo .
Wa shegari da asuba bayan munyi sallah sai namike da zummar nayi mana abunci .yace ina zaki ? Nace abinci zan daura mana. Yace dawo kizauna.na dawo. Haka yasa muka koma bacci.da misalin karfe 8 na farka nayo wanka na tsara kwalliyata. Na daurawa mai gidan nawa. Bayan mun kammala ne. Aka kawo mana abinci daga gidan su ahmed G.muka karya. Sannan na nufi palour na zauna ina kallo. Yace bari yaje gun hajiyan sa. su gaisa; amma bazan dade ba. A nan na mike na zaga gidan. Nayi mamaki kwarai da gaske. Dama ahmed G.nada wannan arzikin? don ko yar minista albarka. Nasan shi yamin wannan kayan. gidan mu ba muda arzikin daza amin kayan dakin danaci karo dasu .don har gun swimming da motsa jiki (gym) nagani . Bayan na zaga. Ina dawo wa naji an buga kofa azato na mai gidan na wane.saida na bude nasha mamaki. Ba kowa bane illa aisha alka da kuma wata wacce suke kama daga gani yar uwar tace. Sannan tayi murmushi. Ta rungumo ni. Yauwa yar albarka amarya ta ango. Yakike? nayi mamaki matuka amma sai na hadiya na kir kiro murmushi.muka shiga tarin ka zolaya na. Ina bros din yake? nace yaje gaida hajiya. Tayi murmushi sannan tace toh.Allah dawo dashi lafiya .ke kuma you are welcome to the family. nayi murmushi sannan nace thnx.muka danyi tadi kafin nan ahmed yad awo. Ganin mu muna tare yasa yayi murmushi little sister? tace na'am big bros. Ya kike? Lafiya qalau.nazo ganin amarya ne.
Nan muka yita dadi.har suka tafi.
Cikin sati uku kullum sai aisha alka taxo tun ina dar dar da ita har na sake raina. Komai tare muke. Zaka zata mu kishiyo yine. Matsala ta fara tun wata na daya da rabi a gidan ahmed G.
Ina zaune ina karanta jarida sai gata ta shigo.tace sister ya aka yine? Nace sister wlh ina duba wannan news pappern ne. Ohk tom. Muka danyi tadi.sannan nace bara naje nayi sallah. Nafice na barta agun. Fito wana naga bata falon.kasan cewar gidan babba sai nayi zargin ko tana wani gunne.don haka sai na zauna. Chan sai ga ahmed G. Yadawo .na rungume shi tare damishi sannu da dawo wa.na dauko ruwan wankan shi da zummar nakai mishi bandaki. Baki a bude.ruwan zafin nasake agun. Ahmed nagani rungume da aisha alka. Wani irin kara na saka ayayin da na sake butan. A razane ya juyo.idonsa tayi jajur.ni kuma ashe ruwan yadan zube min ta gefen kafana.fadi nayi agun.
Bayan gwaje gwaje likita yayi wa ahmed kashedi akan a kiyaye sannan aka yi drippin gun ciwon. Kallon sa nayi idona na zubar da hawaye. Ya kalleni cikin sanyin jiki. Mayah!! Meyasa kike da saurin fushi? Me kika gani dazaki tsorata har ki zuba ruwan zafi a jikinki.?! Wani irin kololon bakin ciki naji.wannan wacce irin musiba da rainin hankali ne? Na gansu sannan ya mayar dani sha shasha.juyar dakai nayi.a haka mutane suka yita zuwa suna gaishe ni hardasu furyad da zafyra.da inna.da kuma kanne na su aliyu.su hajiya da sauransu.uwar jinyan kuwa aisha alka ne duk ta rude.wani irin tsanan ta naji. Ana gobe za'a sallame ni. Tace majidadi nasan za kimin kallon maci amana.amma ba abunda kike tunani bane. Na daga mata hannu.alamun tayi shiru a sanyaye ta mike ta barni agun. Bayan an sallamoni, su zafyra suka xo gaishe ni.a nan muke tattauna wa da kawayen nawa. To ke majidadi.wani irin yarinta ke damun ki? matar da kinfimu sanin makiyarki ce sannan ki sake mata?! Nace ba haka bane. Tazo min da fuskan lumana shiyasa gaba daya na yarda da ita.furyad kuwa taja tsaki.ke sai uban xuciya amma da saurin amince wa da mutum. Ta naso ta cuce ki ai dole ta lallameki.kai furyad bahaka bane. Shikenan kin mutu da bakin ciki.Allah baku zaman lafiya suka mike suka barni a gun. Ahmed ne ya shigo da gudu naxo da zummar namai oyoyo .wani irin hanka dani yayi.ya nuna ni da yatsa ki shiga taita yinki.sai ga aisha alka ta fito cikin rangwada da kissa.gajeran wando da vest a jikinta.da gudu ta rungume shi shima ya lalu mota kawai suka hau kiss.a uzubilla nake fadi.mikewa nayi na bargun
Abin bakin ciki yada meni.yanxu wata na biyu da aure amma duk na sukur kuce na rame.na dawo wani iri.ahmed ya juyamin baya.kamar ba shiba.daga hantara. sai mari, sai zagi sai duka. Aisha ta dawo tamkar matar gidan. Daya bayan daya ta rinjaye dangin sa .ba'a gani nada gashin ido.ko taro za'aje an rika zamba dani, ana nuna ni.abin ya dameni.gshi inna ta. tamin horo dakar na kuskura na gayawa kowa sirrina. A dangin ahmed .hajiyarsa ce kawai take sona. To itama tana canada sunje aiki itada da alhaji.
Comments
Post a Comment