DANGIN MIJI EPISODE 7

EPISODE 7 OF DANGIN MIJI 
   Jini ne ya kwaranyo a jikin fuskana. .a gigice ya iso
kaina. Zai tsuguna aisha alka ta fuz goshi kar kayi
kuka don Allah karka fara. Buge ta yayi ya juya yana
kallonta wani irin kallo cike da al'ajabi. Hawaye ne
suka kwaranya a idon shi. Ya rike goshin shi wani
irin salati yayi tayi a jere. sannan ya juyo ya kalleni
a tsorace ya gigice mayahhhhh!!! Ido na a kansa
amma na gagara motsi. Dauka na yayi muka shiga
mota sannan ya nufi asibiti dani. A nan suka bamu
gado. Aka wanke min ciwon sannan liktan ya sanar
damu ina da juna biyu. Murna kam kaman zai
hadiye ni ni kuwa sai kallonshi nake. A lokaci guda
ya chanza bayan mun koma gida muka tarar aisha a
zaune kaman yadda ta saba. ga jeren wando da
breziya top. Wani irin salati yayi sannan yace ke !!!
Kina da hankali kuwa? me kike min a gida tsirara?
ta tashi a san yaye alamun wani abu ya bata
mamaki. ki wuce kibar min falo.kije ki sutur ce
jikinki. A nan hajiya. Ta kirashi.ya fice da sauri ni kuma
na shige daki.nayi wanka bayan na fito naji waya na
yana kara alamun kira. Naje da sauri .na dauka
furyad ne take ce min daga gun malami suke ya
karya asirin. Dama anyi ne. Akan wannan koyin
Zuciya na ahmed ne.duk randa kwan ya fashe to
Zuciyan ahmed zai fita daga ikonta. Dadai sauran
tsibbu.sannan wannan gunkin ya zama busar da
Zuciyan shi a gareki.zai dinga miki kallon namiji. Kuma
asirin zata karyene kawai duk randa ya zubar da
hawaye a kanki don haka sai ki san yadda zakiyi.
jikina a sanyaye nace kuka kam yayi dazu bayan
tafiyar ku. To yanxu ki dage da addu'a. Munsa yayi
saukan alqur'ani. Nace to.yaushe za kuzo! tace
kin manta mai gidan ki yace kar mu kara zuwa?nace
zanyi masa magana .tace tom.
Ina juyo wa gabana yayi mummu nan Faduwa.
sakama kon abunda nagani.
 Aisha nagani da wuka a hannun ta kanta a
ya mutse kaman mahauka ciya.yau zan kashe ki
ki huta. Nima na huta. Bazan zauna ki auri wanda
tun ina karama nake mafarkin shi.na zaro ido.
Hannu nasaka ina rokon ta amma wani irin kara
tasaka tayo kaina. Tana kururuwa. Tuni na
sa daukar darai.wani irin salati nake yi saboda a
tunani na mutuwa ce tazo min kawai.shiru naji.
Banji wukaba banji kuma muryar taba.don haka
saina fara tunanin kona mutu ne. Taf di. Dama
haka mutuwa take? sai na bude ido a tsorace
na mike don ganin su waye a kaina. Hajiya ce rike da
wukan da aisha tayi niyyan chaka min. Suna tsaye
sai kallon kallo suke. Na mike a san yaye zanyi
magana hajiya ta dakatar dani. Kwantar da
hankalin ki. Basai kin min bayani ba. Kafin ta idda
magana. Aisha ta daura hannu aka. Sai wani ihu
take. Tana cewa
Tun a makaranta nake son raba ahmed da kuma
sumayya.ban samu dama ba shiyasa dana
dawo.na ziyarci boka kilu. Yabani maguna. Ni na
asirce ahmed da xuciyan sa ta zama nawa. Komai
na sashi yayi.sannan nina asirce ki har kike son
aurena da ahmed kuma kike hantarar sumayya.
Ni na asirce dangi.kowa yana mata kallon kurciya.
Don bokan da kanshi yamin wanka ya kuma sadu
dani.yace in anfasa kwai acikin kwalban da yaban
asiri na yatonu. Zan haukace .kuma komai
zai dawo kamar da. Gashi inada cikin boka .wayyo
na shiga uku na lalace. Kutai maka min. Wayyo
ni.ya kilu boka. Auxubillah nida hajiya mukayi
tayi, har kuka yaci karfinta. Anya aisha ke jinin
alhaji ne? gaskiya ina ko konto.da gudu aishan
tafice.nayi zummar na bita don naka mota hajiyan
tace.akan me? matar da zata sa kiba kunci lahira?....Ku biyo ni a shafina..http://mubarakadamu.blogspot.com/

Comments

Popular Posts