RUGUNTSUMI PART 15..8/2/2017
Dan lokacin da yayi a Nassarawa saida yayi
kokari ya saba da Hany.
Ya kamu da sonta sosai da sosai, sabida ya kasa
tantance itada hajiya wa yafi kauna?
Bangaren Hany ma haka ya tafi da dukkan
wani imani nata, tunda ta fara Soyayyah dashi ta
fara tunanin yin fatali da duk wasu samarinta
sabida JAN takeji kamar wani bangare na jikinta.
A dan kwana hudun da ya rage masa saida ya
nemi hajiya ta kara masa wani sati daya sabida
a yanda ya gaya mata kawunsa ne Allah yama
rasuwa.
Bata damu sosai ba, saboda itama tafiya ta
kamata zuwa kasar Jamus, hakan yasa sai ta
aminta akan ya zauna di mn yadai kula mata da
kansa, duk da taso ta tafi tare dashi amma hakan
bata samu ba.
Soyayyah suke da Hany kamar ba gobe, kuma
shi har ga Allah ba son da yake ma sauran yan
matansa yake mata ba, auren ta yakeson yayi,
saboda yanda yake jinta a ransa bazai iya taba
cutar da ita ba.
Ya kawo ma Mamasko ita a matsayin wacce zai
aura idan ya kare makaranta, Mamasko taji
dadin haka sosai tayi ta saka masa Albarka dama
tanason yayi aure tun tuni.
Mamasko tace Hany ta mata kama da wata
kawarta amma kuma tasan ba yarta bace.
“Yanzu gobe zaka tafi ka barni?”
Hany ce take zubawa JAN shagwaba, ji yake
kamar kada ya tafi ko kuma ya tafi da ita,
“Wallahi Hany ba da son raina zan tafi na barki
ba, ji nake kamar na wuce dake gaba daya, dole
idan na sami lokaci naje Kano na gaida su Dady
sai mu fara maganar Aure, dan gaskiya bana son
a dau lokaci, ina sonki kusa dani”
Ya fada yana lumshe ido,
Itama lumshe idon tayi,
Nan dai suka dagargaji soyayyah sukayi ban
kwana da junan su.
Ya koma Abuja cike da kewar Hajiya da Hany,
baisan son wacce yafi yawa ba, dukansu yana
sonsu kuma yana tsananin tausayinsu.
*** *** ***
“Oh my baby! Bakasan yanda nayi missing
dinka ba, plaese kada ka kara mun nisa, idan
baka tare dani ban san yanda rayuwata zata
kasance ba.”
Janyota yayi jikinsa,
“Hajiyata bakisan irin azabar da nasha ta
rashin ki kusa dani na wannan lokacin, sati biyu
ne but jinsa nakeyi kamar shekara biyu.”
Tallabo fuskan ta yayi da hannayensa duka biyu
ya fuskanceta, idon sa cikin idonta
“I luv u Hajiyata”
“Luv u too” abinda ta fada kenan,
A ranar dai sun nuna ma juna yanda sukayi
kewar junansu, sabida ita kanta hajiya saida taji
ta gaji a ranar, duk da kasancewarta jaruma
sosai, amma ranar saida ta gaza.
Hany da JAN suna darzar soyayyarsu son ransu
ba tare da Hajiyarsa ta sani ba, har takai anje
gaisuwar iyaye.
*** *** *** *** *** ***

RUGUNTSUMI PART 15..8/2/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/02/ruguntsumi-part-15822017.html
ReplyDelete