RUGUNTSUMI PART 22...14/2/2017
Shiryawa yayi tsaf, yayinda Hany take langwabe
kanta idonta ya ciko da hawaye alamun kuka
take son yi, ya kalleta tare da cewa
“zan dawo dai, ki kwantar da hankalinki”
aikuwa kaman jira takeyi ya tanka tuni idonta
ya fito da sauran hawayen fuskarta, ta fara kuka,
ya janyota jikinsa yana lallabata, har yasamu
tayi shiru sannan yace
“duk abunda kike so akwai a gida sati biyu
kawai zanyi na dawo kinji?”
ta gyada kanta sannan sukayi sallama ta masa
addu’o’i sosai wanda tuni yaji sanyin jiki da ya
tuna abunda zaije ya tarar a abuja, yaci
amanarta kenan fa, amma wani zuciyan yace
‘hanyan samun abuncinku kenan, gwara ka je
dai’ haka kuwa yafice ya nufi abuja cike da
fargaba wanda shi kanshi bai san dalili ba.
A haka ya koma Abuja da tunani kala-kala, yana
isa wani kallo da Hajiya ta masa ya tabbatar da
cewa ta gane komai,
Shiganshi gidan ya sameta a falo tana waya duk
da kananun kaya ne ajikinta sai yaji bai ji komi
ba aransa ba kamar da idan ya hada ido da ita ji
yakeyi ta tafi da imaninsa, haka kawai yaji baya
sha’awanta, saidai yana jinta aransa kamar
yanda yake jinta ada, haka ta mike ta
rungumoshi cike da farin ciki mai hade da
zullumi, Ganin kallon da take masa, Sai ya dan
rude, idonsa suka firfito waje sukayi kwala-
kwala, nan take itama Hajiya ta kara sauyawa
ganin chanji tare dashi, Sai take ganin kamar ya
gane abinda ke faru wa da ita.
Dabara ce ta fado masa nan danan ya kame,
Murmushi ya Sako mata Wanda ya haifar mata
da kasala.
“Kamar bakiyi missing dina ba, come on
mana!”
Ya ware hannuwansa, cikin sassarfa ta taso ta
fada girjinsa cike da mutuwar jiki, shi Kuma ya
maida hannuwansa ya rufe.
Tana jin bugawar zuciyar sa sosai Shima haka,
nan dai ya fara sarrafata ba tare da ya tsaya ya
huta daga doguwar tafiyar da yayi ba,
Bayan sun kammala ne ma a lokacin yaji aransa
ashe baisan dadin kwanciya da mace ba, nan
yagane asalin banbanci tsakanin hajiya da
hannensa dama ina za’a hada? Tsohuwa da
yarinya, Hannensa ta mallaki komi yayinda
hajiya kissa kawai zata nuna wa hanne, anan
take cewa
“baka da lafiya ne?”
“a’a mekika gani? Kece ma kika min Kama da
mara lafiya”
ya fada alokacin da yake janyo towel zai shiga
bandaki.
“Na ganka ba kaman daba, kaman baka yi
kewata ba, kwata-kwata bangane maka ba”
gabansa ne ya fadi ya kirkiro murmushin dole
sannan yace
“habawa! meyasa kike fadan haka? kawai dai
ina tunani ne?” . Da sauri ta tashi tare da cewa ”
tunanin me?”
“Kin ganki, Kema Sai kin gaya min abinda yasa
naga chanji tare dake,”
“Yes zan fada but kai ka fada”
“Okay, dama kanwar Mamasko bata da lafiya
za’a yi mata aiki inaso inbiya mata kudin amma
bandashi” wani tsaki taja tare da cewa
” haba meyasa kake haka?!! shine ba zaka fada
min ba? ba nason haka! komi kake so kana
fadamun zan biya maka bukatunka indai zaka
sani farin ciki nima”
dama abunda yake son ji kenan domin tunaninsa
Hany yadda yabarta agid a duk ya karar da
kudin da yake dashi a biki, kuma yakamata
yatura mata kudi shima kuma ya tara saboda
idan rana ta baci musu, domin yana ji ajikinsa
kaman za’a sami matsala nan gaba musamman
idan hajiya ta gane yayi aure.

RUGUNTSUMI PART 22...14/2/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/02/ruguntsumi-part-221422017.html
ReplyDelete