RUGUNTSUMI PART 17...10/2/2017
A hankali idonta suka bude hajiya ta gani
gabanta tana huci tana nunata da yatsa, sam
bataji abinda Hajiya ta fadaba, amma lokacinda
ta dawo hayyacinta ta fuskanci cewa magana
takeyi, saida hafsa ta saita natsuwarta, sannan
ta daga kai ta kalli Hajiya ta kalli JAN da yayi
wata uwar zabura ganin hajiya ta mari Hafsa
“JAN wacece wannan??”
Abinda Hafsa ta iya tambaya kenan sabida taga
wani abu daya daure mata kai tare da Hajiyar.
Bai bata amsa ba sai wani turus da yayi, cikin
daga murya ta sake tambayar sa, daidai nan
hajiya tayi tsaki ta kama hannun sa zasu bar
gurin Hafsa da karfi itama ta kamo hannunsa ta
rike, Hajiya ta rike Hafsa ma ta rike, suka
sakashi a tsakiya,
Hafsa ce ta maimata tambayar ta
” JAN who is she?”
Ta tsareshi da ido, ya kasa bata amsa Hafsa kam
ko rashin kunya tasan da zaman ta, Hajiya ita
take barikin tsofaffi ita na yan zamani takeyi,
Tana rike da hannun sa ta zagayo gaban Hajiya
ta kalleta daga sama har kasa, abu daya ne data
hango a idon hajiya wato kishi karara shi zaisa
ta aikata abinda take da niyyar aikatawa.
” bansan koke wacece ba, amma ki sani Nice
budurwar JAN da zai aura kuma ko kinki ko
kinso sai munyi aure sabida soyayyar mu hadice
daga Allah, ”
Ta kamo fuskar JAN iya karfinta dan kada yayi
kokarin kwace kansa tamasa kiss sosai sannan ta
sakesa, ta waigo ta daddage iya karfinta ta
wanke hajiya da mari,
Jikin JAN ne ya fara rawa ya daga hannu iya
karfinsa zai mari Hafsa amma hajiya ta rikesa
iya karfinta
“Dont do it, budurwarka ce fa.”
Sai wani huci yakeyi har cikin zuciyarsa yakejin
marin da aka yiwa hajiya. Hafsa kam wucewarta
tayi cikin taku na isa.
A hankali Hajiya ta sake masa hannu tana
kokarin barin gurin, rike mata hannu yayi amma
ya kasa magana.
Wani kallo hajiya ta watso masa baisan
lokacinda ya sake mata hannu ba, sayayyar da
ba’ayi ba kenan.
Mota ta fada ta fara sharara gudu bata nufi
gida ba, bata ma san ina zataje ba, saida ta fara
fita cikin gari ta kama hanyar Nyayan sannan
taja gefe ta tsaya.
Abu daya ya fado mata a rai tsohon mijinta da
ya kamata turmi tabarya da wani gardi a gidan
sa kuma a gadon sa.
Da yake ko a lokacin tsohuwar yar barikice ko
motsi batayi ba, mijin nata ne yayi kakarin kashe
wanchan mutumin, dagyar wanchan ya samu ya
gudu, ita kuma anan ta zube kamar ta suma, ya
fara jibgarta amma ko motsi batayi ba, karshe
sai ya fara tunanin ko lafiya, haka ta dabir tar
dashi akan cewa abu ya fesa mata ta fita
hayyacinta sannan ya mata fyade, daga baya
mijin nata ya dawo jinyarta.

RUGUNTSUMI PART 17...10/2/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/02/ruguntsumi-part-171022017.html
ReplyDelete