RUGUNTSUMI PART 10...03/02/2017
Ranar laraba itace ranar da JAN yayi ma Abuja
tsinke, ya rasa me yake ji, dad’i ko rashin dadi,
bangare daya yana jimamin barin Mamasco ya
tafi gun wata mace, ban gare daya kuwa zuciyar
shake take da farin ciki, da haka har suka isa
Abuja kamin su isa ta tsaya wani babban Mall ta
masa siyayyar duk abin da take ganin zai
bukata, daga nan suka wuce Gida.
*********
Rayuwa juyi_juyi.
JAN ya sami kansa cikin rayuwar jin dadin da
bai taba tunanin samu ba, ya dauka iya mafarki
ne abin nasa zai tsaya, ashe hakan zata kasance
a rayuwa, jin dadi ko wane iri yana samu
kulawa da tarairiya a gun Hajiya ba’a cewa
komai.
Ta siya masa motar zamani, da ita yake fasawa
skull.
Yauma shine cikin shigar kananan kaya yana
taje sumar sa gaban madubi, hajiya ce ta
rungumesa daga baya, cikin wani irin salo na
daukar hankali tace dashi.
“Please babyna da kun k’are lecture ka dawo
gida, a matse nake kaima ka sani.”
Ta karashe maganar kamar za tayi kuka tana
kara shigewa jikinsa, tsohuwa sai bariki.
Murmushi yayi ya juyo shima ya kara matseta
a jikinsa, hadi da mata peck a kumatu.
“Hajiyata na fiki matsuwa, yau fa kusan
kwana bakwai kenan,”
Ya fada yana kashe kama ido.
Kasan cewar tayi period ne dukansu a matse
suke musamman ita, saboda ita ba karamar
jarababbiya bace, tun bai saba da jarabarta ba
har ya saba, saboda kwana bakwai dinnan da
yayi bai samu abinda yake bukataba ji yayi
kamar ya kurma ihu!
“Kada ka damu, kamin ka dawo nayi wanka
yau, yau komai at your service baby na.”
Ta fada tana kanne masa ido daya.
Murmushi yayi ya shafa mazaunan ta da suke a
cike, suna tsananin burgeshi a jikinta.
Da marmarin juna suka rabu.
Ya fito yaja motarsa, a hanya ya fara wasu
tunane- tunane,
Meyasa Hajiya bata bashi kudi?
Meyasa komai sai dai ta masa? Ko ta sakashi
gaba ya dauka ta biya masa?
haka rayuwarsa zata kare bashida na kansa?
Tun zuwansa sau biyu ya aikawa Mamasco kudi
suma na farkon nata ne da sauran chanjin da ya
rage masa ya hada ya tura mata.
Na biyu kuma tsintar su yayi a motar sa dala
$500 ya baiwa hajiya tace ba nata bane shi kuwa
yasan natane sune ya chanza ya aikawa
Mamasco rabi Ahmad sarkin k’orafi rabi, saboda
Ahmad gani yake yana saman kaya amma ya
manta dasu, bayan tare suke fadi tashi, kuma
duk da abin Ahmad ake burga wa yan mata.
Da wannan tunanin ya isa skull har ya dawo.
A hanyarsa ta dawowa ya gaya ma Ahmad
abinda ke faruwa saboda abin ya fara damun
sa, Ahmad ya bashi shawara akan kawai ya mata
magana tunda tana sonsa komai zata iya masa.
Haka kuwa akayi, ya iso gida yaci ya koshi, da
ganin kwalliyar da Hajiya ta zuba yasan cewa shi
kawai take jira su fara aikata masha’a.
Kallonta yayi ya dan takure fuskarsa,
Nan da nan ta fahimci cewa akwai abinda yake
damun sa ta zagayo cikin sigar kissa, dan
murmushi yayi a zuciyarsa.
Ya kame, ita kuwa kamar zatayi kuka,
“Baby na lafiya naga ka bata fuska? Ko skull ne
wani ya taba min kai”
Banza ya mata, ta fara shafashi tana neman
biyan bukatarta,
Tsayar da ita yayi ta hanyar fadin.
“Stop it pls.”
Da sauri ta dawo gaban sa ta zauna dirshan,
idonta har sun kada sun fara zama jaaa,
“Me yake faruwa JAN?”
Ta fada tana mai kaskantar da kanta da muryan
ta a gabansa,
Kwabe fuska yayi yace.
“Ba komai”
Ya fada yana kokarin tashi tsaye.
Riko masa hannu tayi ta zaunar dashi.
Wani kallo ya mata wanda ita kanta batasan
lokacin da ta sake mar hannu ba.
Wucewa daki yayi yana murmushin mugunta.

RUGUNTSUMI PART 10...03/02/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/02/ruguntsumi-part-1003022017.html
ReplyDelete