RUGUNTSUMI PART 11..4/2/2017

Ta sami kanta da kasa binsa daki sai kaiwa da
kawowa takeyi.
Ta sak’a ta warware karshe ta yanke shawarar
binsa kawai dakin taji me yake damun sa.
Fitowarsa wanka kenan, suna hada ido sai wata
danyar sha’awarta ta motsa masa, shikam yana
son wannan tsohuwar kamar ya hadiyeta, gashi
tasan kan duniya, ta iya sarrafa namiji tuni ya
suku kuce, ta fahimci hakan ta idonsa, saboda ta
kula duk lokacin da sha’awar sa ta motsa a
idonsa take fara ganewa.
Matsowa tayi ta rungume kayan ta suka fara
sarrafa juna,
Saida ko wannen su ya gamsu sannan suka
hakura da juna, bacci ya bige dashi saboda ya
gaji sosai, ba kadan hajiya ke bashi wuyaba a
gurin ba.
Ya farka yayi wankan tsarki ganin ta yayi zaune
gefen sa tana mai murmushi, mumushin ya mata
shima,
Suka zauna kusa da juna, kamar bata son
magana cikin yanga da kwarkwasa tace
“Dazu saura kiris kasa zuciyana ta buga, please
wa ya taba mun kai?”
Kallon ta yayi da narkakkun idonsa, cikin tashi
kissar yace da ita
“kada ki damu Hajiya ba komai”
Murmushi tayi ta fara rarrashinsa har saida ya
fada mata abinda yake damunsa,
Bata masa gaddamaba,
Kuma ta aminta akan zata rika zuba masa kudi
yana komai nasa da kansa.
Dama bata bashi kudi ne dan kawai kada ya
baiwa wasu matan, shi yasa ta zabi ta rika masa
komai da kanta.
Ya nuna mata cewa matan yanzu ko ba ko
kwandala zasu iya bada kansu ga namiji idan
har suna sonsa, ta yarda da hakan saboda itama
abinda takeyi kenan.
Tun daga wannan lokacin ta fara zuba masa
kudi ba na wasa ba, sai dai yaji Alert abinsa…

Comments

  1. RUGUNTSUMI PART 11..4/2/2017 http://mubarakadamu.blogspot.com/2017/02/ruguntsumi-part-11422017.html

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular Posts